b Auran mutu'a
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Auran mutu'a

yaya ake yin auran mutu'a

Shi daurin aure yanada sharadi wato yana da hanyar da akebi ake daura shi kuma hanyar sa itace abun da ake kira siga da larabci to idan ya zamo angudanar da ita wnna siga bisa yadda malamai suka sharxanta sanna aka cika sauran sharudda kamar su tsawan lokacin da auran nasu zai kai kamar wata d aya ko fiye da kuma sadaki da sauransu to auran zai zamo ya igganta wanna siga kuma itace kamar haka زوجتك نفسي على المهر المعلوم في المدّة المعلومة) wanna itace sigar da mace take fara fada sai miji yace (قبلت) wanna ga mutuman da ya iya larabci amma malamai dayawa sun halatta shi da kowana yare .

Tarihi: [2015/4/29]     Ziyara: [1555]

Tura tambaya