b Satar kudin gwaamnati
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Satar kudin gwaamnati

Mutuman da yasaci kudin gwamanati me ya kamata yayi domin sauke nauyin da yake kansa.

Da sunan ALLAH’

Ya kamata ya mayar da abun daya diba daga dukiyar gwamnati idan matsala sai ya tuntubi marja’in da yake taklidi da shi domin bayyana masa mafita.

Tarihi: [2015/5/3]     Ziyara: [1329]

Tura tambaya