mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

yiwa dan sunna addu'i

mahaifiyar dan shi'a ce tarasu shin wajibine yaziyarci kabarinta?

Da suna Allah mai rahama mai jin kai,

Tambaya, mutum ne yazama xan shi amma mahaifiyar sa ‘yar sunnace ,to sai tarasu shin wajibine ga xanta xan Shi’a daya ziyarci qabarinta?

Farkodai ziyarar qabari ba wajibi bace mustahabice,  sanna abun dayafi shi  ne shima yaziyarci qabarin mahaifiyar tasa ya roqi Allah da ya yafe mata koda aqidarka sabowa dakuma matsayin iyalan gidan manzo kamar yadda yazo a hadisi cewa Allah yadaina azabtar da wani kafuri sakamakon xansa da koyi suratul Fatiha. 

Tarihi: [2015/9/1]     Ziyara: [1116]

Tura tambaya