b Wasu daga cikin malaman shia basu daukan imamanm ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin saiyid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin malaman shia basu daukan imamanm ali da abbas da kuma sauran yaran sa a matsayin saiyid ,meye nazarin ayatollah adil alawi akan hakan?

Salamu alaikum
Amsa kancewa wasu daga cikin shia ko kuma malaman shia basu daukan imam ali da abbas a matsayin sayid meye nazarin ayyatullah adil alawi akan hakan

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Wannan nazarin ba dai dai bane sabo da kasance wa sayid ya samu ne daga Hashim kakan manzon Allah (saw) sabo da haka annabi da da sauran kawunan sa irin su abbas da abu lahab dukan su sayid ne, sai dai sayid din da suka fito daga tsatson nana fatima suna da fifiko akan wanda suka fito daga tsatson abbas

Haka kuma amirul muminina imamu ali kasancewar sa sayid daga kakan sa hashim ne haka kuma dan sa abul fadl abbas da sauran yan uwan sa irin su Muhammad dan hanafiyah suma kasancewar su sayid daga hashim ya samo asali.


Tarihi: [2016/4/20]     Ziyara: [988]

Tura tambaya