b meye inganci sallan idid a jam'i
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

meye inganci sallan idid a jam'i

salamu alaikum
shin yin sallan idi a jam'i ya inganta?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Yin sallan idi a jam’I ya inganta amma idan sauran nafilfili ne toh mutum shi kadai zai yi kayan sa 

Tarihi: [2016/4/20]     Ziyara: [1089]

Tura tambaya