mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

a wani yanayi ne akeyin taimama

Ina neman cikakken bayani akan yanayi ko lokutan da idan alola ba zai samu bah za a iya yin taimama?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ba ayin taimama sai a lokacin da aka rasa ruwa ko koma amfani da ruwa zai cutar da mutum sanadiyan rashin lafiya ko cuta .

Yazo cewa mutum ya kasance a cikin alola koda yaushe yana sa farin ciki kuma yana kara fahimta wurin kartu .

Tarihi: [2016/5/14]     Ziyara: [1007]

Tura tambaya