mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa?

Salamun alaikum, Menene tabbacin isnadin matanin hadisin kisa wanda ke hannun jamaa cikin littafin mafati na sheikh Abbas Qommi ?
Da sunan Allah me rahama mejin kai 

Manyan malamai sunyi nuni zuwa ga muhimmancin karanta hadisin kisa, ba matsala karantashi a siga ta ruwaya kuma baya karya azumi

Na kai ziyar wa Ayatullah Arifun Billah marigayi sheikh baha’uddin, ya mun nasiha da karanta hadisin kisa.

Tun daga wanna rana har zuwa rana me kamar ta yau ake karanta hadisin kisa a gidan mu, ta dalilin hakane muka samu nasarori da Albarkatu masu yawa.

Wannan ya isa kwakkwarar dalili kan ingancin isnadin hadisin kisa

Tarihi: [2016/6/14]     Ziyara: [996]

Tura tambaya