mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

HANYOYI NA TARBIYYAN YARA

Ina da yaro dan shekara sha biyu, yaro ne da yakasance yana da tsauri wurin mu’a mala da yar uwarsa, ya tsaneta na matuka sosai kunlum so yake ya bugeta, hace hanyace ta fi dace da zan yi wurin canza shi zuwa ga sonta kuma wace mu’a’malace tafi dace nayi dashi?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Wannan ba komai bane, akan sami yara da dama da a daidai wannan shekarun haka halayyar su take wato su kan kasance cikin fushi da tsana, to su iyaye abin da ya fi dace suyi shine hakuri lokaci ne, zai wuce kuma suke yawai ta addu’o’ da kuma nuna musu wasu halayya ta kwarai kamar idan suna tafiya in aka hadu da miskini za’a iya ba wa yaron kudi don ya bada sadaka da kan sa, irin wannan yakan sanya yara sukoyi bada sadaka kuma zuciyar su zata kasance me tausayi.

Tarihi: [2016/7/18]     Ziyara: [1091]

Tura tambaya