b Shin uwa zata iya hana yarta zuwa gidan mijinta?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin uwa zata iya hana yarta zuwa gidan mijinta?

Shin uwa zata iya hana yarta zuwa gidan mijinta?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Abin da yafi dacewa shine kartayi hakan, ya kamata amatsayinta na uwa take yi wa yarta nasiha akan zamantakewarta ta aure da koya mata yanda zata so mijinta da kuma girmamashi.  

Tarihi: [2016/7/24]     Ziyara: [1035]

Tura tambaya