Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce nasiha za ku yi ga dalibin addini da yake yin kasala a wani lokacin yana aikata haramun
- Hukunce-hukunce » Shin akwai banbanci tsakanin Akbariyun da Usuliyun
- Hanyar tsarkake zuciya » ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin da gaske ne cewa Ayoyi da surorin kur’ani mai girma hadimai, shin su daga Aljannu suke ko daga Mala’iku suke ko kuma dai kawai wannan magana tsuran shaci fadi ce
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan iya gane wane ne A’alam cikin mujtahidai
- Hukunce-hukunce » Mene ne ya sanya fikihu da usul da rijal da hadisi sune kadai ake iya tsamo hukunci daga gare su koma bayan ragowar iliman addini kamar misalin ilimin akida da Akhlak da tafsiri?
- Hukunce-hukunce daban-daban » ina son in shiga Hauza Ilimiya in bar karatun zamani
- Hadisi da Qur'an » Me ake nufi da wanda ya tsarkake sirrin Allah wanda ya zo cikin zancen Ali a.s
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in
- Aqa'id » Neman gafara
- Hukunce-hukunce » meye inganci sallan idid a jam'i
- Hadisi da Qur'an » wanene yake daukaka darajar masu ilimi da masu takawa
- Hanyar tsarkake zuciya » TSANANIN FUSHI GA YARA MATASA MENENE ZAI MAGANCE MUSU HAKAN
- Hadisi da Qur'an » ME NENE MA’ANAR AYAR KUR’ANI DAKE CEWA: KA CE BABU ABINDA ZAI SAME MU FACE ABINDA ALLAH YA
- Hukunce-hukunce » Mutum ne ya aikata sihiri
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Da sunan Allah me rahama me jin kai
Assalamu alai kum
Da irin wannan siffofi da ki zaiyano ya kamata kisan cewa duk lokacin da ka kasance ka ba da kan ka akan wani abu alokacinne wahalhalu da hidimomin wannan abun zai rataya a wuyar ka, na farko kenan
Na biyu: idan Allah ya dau Alkawari baya sabawa ga duk wanda ya kasance bawansa na haqiqa kuma baya rufe masa kofofin sa. Kuma ya kan sanya masa mafita a duk wani matsalolin da ya sami kansa aciki ga duk wanda ya sadaukar da kansa ga Allah, sannan a yawaita yin addu’o’I da kuma tawassuli don neman Allah ya bude miki kofofin
Na uku: gadan wani tsokaci da zan miki shine ya kamata kisan kanki sosai wato kisan ke wa cece, akwai wata ruwaya da take cewa duk wanda ya san kansa, ya san uban gijin sa, kuma duk wanda yasan uban gijin say a san komaim to abin da ya fi dacewa shine ya kamta kiyi hisabi wa kanki. Neman cewa kina so ki kasance mace tagari ga mijin daman Allah ne ke sanya soyayya da kuma qauna a zukatan ma aurata don haka a yawaita rokan sa don samin nasara, ko da kin sami kanki a ko wace irin hali na zaman takewar aure ya kamata ko ta hakuri, da kuma yawaita addu’o’I da istigfsari da kuma neman ya fiya agun Allah, insha Allah da ikonsa zaki sami sauki acikin rayuwar auren ki.
Yawaita yin addu’o’In bayan sallar asuba da kuma na bayan sallahr maghriba, domin yin hakan yakan kawo farinciki da kwanciyar hankali kuma lokacin da ake yawaita karban addu’o’I da kuma biyan bukatu.
والله المستعان
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin kun yarda da mustahabbanci karanta du’a tawajju cikin sallolin farilla bayan kabbarar harama kafin fatiha
- Me ake nufi cikin wannan hadisi: amma abubuwan da suke faruwa to cikinsu ku komawa marawaitan hadisanmu, lallai su hujjojina ne akanku, ni kuma hujjar Allah ne. Su wane ne Kenan? Maraji’ai Ko kuma marawaitan hadisi?
- Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa
- hukuncin bin wanda ba malami bah sallah
- Shin aure na halasta bayan sauya jinsi?
- Shin yana halasta a yi taklidi da matacce
- Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Shin yin wasan lido yana haramta ga kana nan yara