mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Nasiha don samun galaba akan sha’awa

Ina bukatar kamin nasiha ne don samin galaba kan shaawa da ta dame ni don ni na kasance bani da karfin yin aure bisa wasu cikas masu yawa? Kuma wani tsokaci ne zaku iyayi akan samari da suke karatu a kasashen waje kuma suke cikn halin rayuwa irin ta mu.

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Duniya gidan jarabawa ce , kallon mace da idon sha’awa yana da ga cikin abin da aka haramta domin yana da ga cikin dabrun shedan wurin batar da dan adam. Don haka ya kamata ake yin yaqi da zuciya wato (الجهاد الأكبر) da kuma tsoron Allah da neman taimako a gare shi da kuma bauta masa (وَالَّذِينَ جَاهَدُوا فِينَا لَنَهْدِيَنَّهُمْ سُبُلَنَا), sannan a tuba wa Allah wato (التوبة النصوحة)

(إِنَّمَا التَّوْبَةُ عَلَى اللَّهِ لِلَّذِينَ يَعْمَلُونَ السُّوءَ بِجَهَالَةٍ ثُمَّ يَتُوبُونَ مِنْ قَرِيبٍ)

والله المستعان

Tarihi: [2016/8/8]     Ziyara: [1104]

Tura tambaya