mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Hanyar tsarkake zuciya » Harkokin samun abinci na da arziki na sun tsaya cak sun tabarbare me ya kamata in yi?
- Hukunce-hukunce daban-daban » yar’uwata tana fama da wani aljani da yake son ta yaya zata iya kubuta daga gareshi
- Hanyar tsarkake zuciya » TA WACCE HANYA MUTUM ZAI KUBUTA DAGA SHAIDAN DA KAIDODINSA
- Hukunce-hukunce » Basukan shari’a
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin yaron da ake Haifa da nakasa kaffarar zunuban da iyayensa suka aikata ne?
- Hadisi da Qur'an » Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)
- Hadisi da Qur'an » MENENE RA’AYINKU KAN LITTAFIN MASHRA’ATUL BIHARUL ANWAR DA SHAIK ASIF MUHSINI YA WALLAFA
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin kwafar kaset wanda a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi ba tare da izini ba
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Aqa'id » me ake nufi da Kaunaini
- Aqa'id » Mene ne banbanci tsakanin Hisabi da ukuba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a karanta suratul Iklasi da Kafirun cikin sujjada
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Aqa'id » Bayani kan Ilimin Gaibu
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Assalamu alaikum ya sayyid da fatan kuna cikin koshin lafiya
Tambaya ta ta farko itace: me ke janyo nauyin ibadah ko wacce hanyace wanda zata taimaka mana wurin kawar da nauyin ibadah?
Tambaya ta biyu kuma itace: yaya mutum zai sami soyayya ga Allah wanda tafi son da ke wa dan adam
Tambaya ta ta farko itace: me ke janyo nauyin ibadah ko wacce hanyace wanda zata taimaka mana wurin kawar da nauyin ibadah?
Tambaya ta biyu kuma itace: yaya mutum zai sami soyayya ga Allah wanda tafi son da ke wa dan adam
Da sunan Allah me rahama me jin kai
Idan akwai son Allah a cikin zuciyar dan Adam zai samu sauki wurin yin ibadun sa, sanna zai ke jin wani shauki a duk lokacin da ya samu kan sa yanayin ibada
(اللّهم أذقني حلاوة محبتك) (من الذي ذاق حلاوة محبتك فرام منك بدلاً)
kake yawaita karanta munajatil muhibbin da munajatil muridin a ko wacce dare na tsawon shekara ba tare da yane wa ba idan kuma an sami matsala ya yanke zaa iya faraway da ga faro cikin wace dare a karanta wannan munajat guda biyu na tsawon shekara ba tare da an yanke ba.
والله المستعان.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Shin zai iya yiwuwa ayi suluki zuwa ga Allah a kauda hijaban duhu ba tare da tallafin cikakken malami ba?
- SHIN DA GASKE DALASIMAI SUN ZO NE DAGA AHLIL-BAITI A.S
- ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Menene ra’ayinku kan batun ziyarar Ashura da addua’r tawassul
- Sayyid ku taimaka mana da wani wuridi ko zikiri da zai tunkude mini ni da iyalina hassadar mahassada.
- WACCE HANYA CE ZATA ISAR DAMU ZUWA GA HALIN ARIFAI SANNAN MENE NE KA’IDA DA TA ZAMA DOLE ABI
- ina kaunar Allah ina kuma kaunar yardar sa da yardar Muhammad da iyalan sa
- Mene ne ya zama wajibi kanmu mu aikata shi domin canja tanadinmu sannan mene ne makullin
- Yaya zan kubuta daga ciwon fusata kan `ya`yana
- MUNAJATUL MUHIBBIN (YA ALLAH WANE NE YA DANDANI ZAKIN KAUNARKA SAI YA ZAMANTO YANA NEMAN WANINKA