mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Halaccin wasan domino

Assalamu alaikum
Shin wasan domin ya halasta ba tare da an sa kudi ba?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Wasan domino haramunne ta wacce fuska da kudi ko ba kudi be halasta ba sabida yana da ga cikin kayan da ake caca da su

Tarihi: [2016/9/4]     Ziyara: [880]

Tura tambaya