b Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Warware auren mutu’a kafin karewar lokaci da aka diba

Wace hanya ce za’a iya bin wurin warware auren mutu’a kafin karewar lokutan da aka diba na auren ?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Mijin zaice na yafe miki sauran lokacin, da fadin haka auren zai rabu kuma zasu kasance sun haram ga juna har sai sun sake kulla wata alaka na auren.

والله العالم.

Tarihi: [2016/9/4]     Ziyara: [1038]

Tura tambaya