mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Kuka don tsoron Allah

Assalamu alaikum
Wani lokacin na kan ji ciwo a duk sa’in da nake karanta addu’a amma bana jin tsorn Allah a tattare da ni ko kuma bana jin zuciya ta tayi rauni kasantuwa na a gaban Allah, wannan hali da nake ciki yana damina sosai, ko malam na da wani shawara?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Kar ya dame ka sabida bayani akan haka yazo cikin ruwayar mu cewa zuciya tana da gujewa da kuma yar jewa don haka a lizimci farillai, kuma duk lokacin da ta samu yarjewa a yawaita tsaida mustahabbai kuma anemi tsari da ga shaidan da kuma wasiwasin shi sannan a yawaita karanta Bismillahir Rahmanir Rahim a kowani aiki.

Tarihi: [2016/9/7]     Ziyara: [994]

Tura tambaya