mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Me ake nufi da kaunain (الكونين)?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wadanne ayoyi wamda idan manzon Allah (s.a.w) ya ji ana karanta su sai ya fashe da kuka
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- Hukunce-hukunce daban-daban » HIRZI GUDA BAKWAI WANDA AKE DANGANTA SHI GA ANNABI SULAIMAN A.S
- Hukunce-hukunce » Ko akwai yankakken dalili na ilimi kan rashin halascin karanta shahada ta uku cikin zaman tahiya da sallama
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Shin kumusi yana halasta ga `yan shi’a cikin zamanin gaiba
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zamu magance cutar mantuwa sakamakon aikata istimna’i
- Aqa'id » Shin annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata gareshi ya kasance yana yiwa kansa sallama da salati?
- Hukunce-hukunce » Adduar nemar aure da farincikiah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin yin sallar sabuwar shekara ta Nuruz
- Hukunce-hukunce » Shin al’adar boye ta haramta
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan zabi mafi sani daga maraji’ai
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Assalamu alaikum
Malam ni me aurene ina da yaya har uku duka mata amma na kasance me son da namiji, shin zan iya zuwa asibiti a sanya kwan wani sannan na bukacesu suyi wani hanya da dan cikin zai kasance namiji?
Ko kuma mu jira ikon Allah?
Bazan boye ba amma ina tunanin kara aure amma maudu’in anan shine menene hukuncin zuwan mu asibiti don yin wannan aiki da na Ambato? Wani shawara zaku bamu?
Malam ni me aurene ina da yaya har uku duka mata amma na kasance me son da namiji, shin zan iya zuwa asibiti a sanya kwan wani sannan na bukacesu suyi wani hanya da dan cikin zai kasance namiji?
Ko kuma mu jira ikon Allah?
Bazan boye ba amma ina tunanin kara aure amma maudu’in anan shine menene hukuncin zuwan mu asibiti don yin wannan aiki da na Ambato? Wani shawara zaku bamu?
Da sunan Allah me rahama me jin
kai
Kar ka ke tunanin Karin aure sannan kuma ka hakura da rabon da Allah ya baka, hala in kayi hakan sai kaga Allah ya baka da nan gaba wanda zai cece ka nan gaba kuma ya kasance ya kare maka mutuncin ka a idon mutane amma su mata zasu tafi gidan mijin su kamar fadin sheikh Ansari: ya kasance bashi da yaya maza sai mata amma in muka duba zumaga har yanzu akwai zuri’ar sa, kar ka kasance ka yanke tsammani daga Allah, ka mika duk kannin lamuran ka da na matar ka zuwa ga Allah, zaka iya duba wasu khutumat a cikin wannan site na mu na alawy.net domin samin biyan bukatu.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Shin mutum zai iya yin alwala yayi sallah alhalin yanada janaba?
- MENE NE DALILI KAN WAJABCIN TSAYAR DA GEMU
- Yadda za a gama auren mutu’a
- Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- sallah kan kujera
- Mene ne hukuncin yin auren mutu’a da karuwa?
- Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Idda ga matar mutu'a
- Wacce mace ce take kasantuwa muharrama
- Shin ya halasta in bar yin taklidi da Assayid Sistani in koma taklidi da Assayid Kamna’i