b Me ke janyo rushewar aiki
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Me ke janyo rushewar aiki

Na hadu da bala’I ne na rushewar aiki ba tare da wani dalili ba, kuma ina bukatar kumin nasiha kan aikin da yafi dace nayi domin taimakawa muminai?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Ka kasance me  hakuri domin Allah in har ya canza ayarsa to yakan kawo wani wanda yafi alhari, ko kuma maka mancin sa, ka kasance me tawakkali da Allah kuma kayi dogoro da shi, sannan ka ke karanta bismillahir rahmanir rahim ako wacce rana sau dari ba yankewa ba har na tsawon kwanaki arba’in ko kuma har zuwa shekara guda.

والله المستعان
Tarihi: [2016/9/9]     Ziyara: [1036]

Tura tambaya