mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Me nene banbanci tsakanin sufanci da irfani?

Me nene banbanci tsakanin sufanci da irfani?
Assalamu alaikum
Me nene haqiqanin sufanci da kuma irfani, domin wasu daga cikin malaman mu suna daukan cewa babu banbanci tsakanin irfani da sufanci, domin kwakwalen su ya kasa yarda da karama da mu’ujiza da Allah ya basu. Sai suke cewa daman haka sufanci ke mai da mutane, shin hakane ?
Shin akwai banbanci tsakanin sufanci da kuma irfani? Kuma da gaskene ibn Arabi shi ya zo da irfani malaman mu kuma suka koya a wurinsa?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Sufanci bata ne, sai dai abin da aka samu dalili akan sa.

فَبَشِّرْ عِبَادِ الَّذِينَ يَسْتَمِعُونَ الْقَوْلَ فَيَتَّبِعُونَ أَحْسَنَهُ

Karama akwai shi amma ga wadan da suka kasance Allah ya basu dama, don wani be yarda da karama ba hakan bazai raunana shi ba in ha shi wanda ke irfanin me gaskiya ne akan irfanin sa wanda musulunci ya kawo ta hanyar koyarwar Alqur’ani da kuma ahlulbaiti (as). Domin duk wanda be san imamin zamanin shi ba har mutuwa ta riske shi, toh yayi mutuwan zamanin jahiliyya wato mutuwan bata da kuma kafirci, don haka taya zaa ce irin wannan mutumin ya kasance arifi a lokacin da yake raye

والله العالم والعاصم والمستعان.


Tarihi: [2016/9/29]     Ziyara: [1529]

Tura tambaya