mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hadisi da Qur'an » MUNA BUKATAR KARIN BAYANI KAN WANNAN RIWAYAR
- Hukunce-hukunce » Me yasa malaman fikihu ke kokarin baiwa ra’ayoyinsu da ijtihadinsu tsarki
- Aqa'id » Me nene hukuncin jihadi a bayanan ayatollah khamna’I da kuma ayatollah Sistani?
- Hanyar tsarkake zuciya » Tambaya atakaice: yaya nau’ukan shiga jiki da hadewa a mahangar irfani, da kalam da hikimar muslunci suke?
- Hadisi da Qur'an » SHIN ISNADIN WANNAN RIWAYA YA INGANTA
- Hukunce-hukunce » Nayi aure da matar aure kuma na kasance ina aikata zina da ita
- Tarihi » DA WACCE KA’IDA ZAMU IYA SANIN INGANCIN WURAREN ZIYARA YA ZUWA MA’ABOTANSU
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin saki ga matar da ba a sadu da ita ba, sannan mene ne hakkinta cikin sadaki da ka gabatar ko wanda aka jinkirta idan ta kasance takaitatta?
- Aqa'id » Menene ma'anar fikra (tunani) cikin hadisi
- Hanyar tsarkake zuciya » LITATTAFAN SAIRI DA SULUKI ZUW AGA ALLAH
- Hukunce-hukunce » balagar yara maza
- Hukunce-hukunce » Ta yaya za a iya sanin A’alamiyya tsakankanin maraji’ai?
- Hadisi da Qur'an » Menene ma’anar (wa sallam) da take zuwa karshen salatin annabi (s.a.w)
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Assalamu alaikum
A ko da yaushe muna yawaita fadan wata kalma wa annabi Muhammad kalamar itace sayyidl kaunain, me ake nufi da kaunain wa wannan jumla.
A ko da yaushe muna yawaita fadan wata kalma wa annabi Muhammad kalamar itace sayyidl kaunain, me ake nufi da kaunain wa wannan jumla.
Da sunan Allah me rahama me jin kai
Kaunain anan na nufin gidan duniya da kuma lahira, donmin annabi Muhammad (saww) shugaban wannan gidaje biyu ne, kuma shine shugaban dukkan halittu, da shi aka fara sannan dashi zaa gama.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Aqa'id)
- Menene ma’anar Imani da Raja’a?
- Mene ne hikima da falsafar samuwar Imami?
- A wacce fuska ce Imam (as) yayi kamanceceniya da Annabi Musa (as) kamar riwaya ta ambata
- Neman Karin Aure
- SHIN MANZON ALLAH IYA WANDA YAKE DA DANGANTAKA DA SU KADAI ZAI CETA
- Mene ne hukunci wanda yake inkarin imamanci
- Shin zai yiwu ga imam Mahadi ya hadu d muminai cikin gaiba kubra cikin surar saurayi wani karon kuma ya zo da surar tsoho tukuf.
- Ta yaya zan mayar da imanina na cikin hankali ya koma imanin cikin zuciya
- Wani rawar gani baligi ya kamata ya taka a yayin da yaji ihu?
- Mene ne ma’anar Kalmar Baduhu