b Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin kashe tsaka yakan wajabta wanka?

Assalamu alaikum
Me nene hukuncin sallah na bayan na kasha tsaka banyi wanka ba?

Da sunan Allah me rahama me jin kai


Mustahabbine ayi wanka idan an kasha tsaka, sannan in anbar wanka ba wani matsala, kuma barin wankan baya bata sallah.


والله العالم.


Tarihi: [2016/9/29]     Ziyara: [1312]

Tura tambaya