b Ina rokon ku, ku kasance min malami na tarbiyya.
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ina rokon ku, ku kasance min malami na tarbiyya.

Assalamu alaikum
Ina rokon ku da kukasance min malamin tarbiyya, sannan ina rokon ku kumin addua ni da iyalaina, musamman wa kanwata tana da matsalar Aljannu.
Allah saka da alheri.

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Amin hakuri amma ni ban dauki kaina a matsayin malamin tarbiyya ba, sai dai nima ina bukatuwa zuwa ga malamin tarbiyya. Sannan zan yi Adduy’a kai da iyalan ka,

Sannan akan matsalar yar uwarka, ku daina yawan tunani irin haka domin matsayin dan Adam yafi na dukkanin halittu (ولقد كرّمنا بني آدم) sannan a ke karanta ayatul kursiyyu da uklasi, aljani ba zai kusance ta ba, ba yanda zaayi aljani ya shafi mumini kuma mabiyin ahlul bait.

Tarihi: [2016/10/28]     Ziyara: [1081]

Tura tambaya