Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Tarihi » MUNA BUKATAR KU YI MANA KARIN BAYANI DANGANE DA KARYA KWIBIN ZAHARA
- Hukunce-hukunce » Idan mukallafi yayi sallah kan lokaci ya kuma nesanci zunubai iya iyawarsa shin haka na nufin sallarsa ta karbu ko da kuwa yana ganin kansa mai zunubi da wasiwasi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin aske gemu?
- Hukunce-hukunce » Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Hukunce-hukunce » dama ma’anar fadin imam A.s (lallai zan yi kuka kanka kukan jini maimakon hawaye) hakan na nufin buga karafuna a kai
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Aqa'id » Wane ne Hujjar Allah a doran Kasa kafin zuwan Manzon Allah (s.a.w)
- Hukunce-hukunce » Yana halasta mutum ya tafi jihadi ba tare da izinin Mahaifansa ba
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukunci wanda ya jahilci hukunci karya da istimna’i
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina jin cewa dukkanin kofofin samun aure sun kulle a gabana
- Hukunce-hukunce » Shin daukan bashi a banki riba ne?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
SHIN WAKAFIN MASALLACIN JUMA’A R ALAWI DAMA GADO NE DA DANGIN SAYYID ALAWI ZASU CIGABA DA ADA A TSAKANKANINSU…. AMMA IDAN MA YA KSANCE AKWAI WALICCI TO TANA FADUWANE TA HANYAR WAFATI KO TAFIYA DA MAKAMANTANSU DAGA LAMURRAN DA KAI KANKA KA SANSU A SHARI’ANCE, IDAN SAYYID ALAWI YA KASANCE MATSAYIN WANDA YA MALLAKI WURIN A HAKIKANI TO ANAN NE KAKE DA HAKKIN YIN MAGANAR GADON GIDANKU MASU KARAMCI DUKKANINMU MUN SAN CEWA SU WANENE MASU WURIN A HAKIKA SUNE DANGIN ALH DANBUS BAWI DA `YAN’UWANSA SANNAN KUMA SUNE SUKA JANYE SUKA MIKAWA OFISHIN SHAHID SADAR (ALLAH YA TSARKAKE RUHINSA) DOMIN TSAYAR DA SALLAR JUMA’A DA JAM’I. SANNAN DAGA KARSHE INA FATAN JAWABINKA ALLAH YA SAKA MUKU DA ALHERINSA
Ya ma’abocin zamani ka riskemu Allah ya gaggauta bayyanarka
﴿ رَبِّ أَدْخِلْنِي مُدْخَلَ صِدْقٍ وَأَخْرِجْنِي مُخْرَجَ صِدْقٍ وَاجْعَلْ لِي مِنْ لَدُنْكَ سُلْطَاناً نَصِيراً
Ya ubangiji ka shigar dani mashigar gaskiya ka fitar dani mafitar gaskiya.
اللهم ارزقني الشهادة في سبيلك
Ya Allah ka azurta mu da yin shahada a tafarkinka
Dukkanin godiya tabbata ga mai shiryarwa mai adalci mai girma , tsira da aminci su tabbbata ga mafi darajar halittu muhammadu da iyalansa tsarkaka musammam ma ajiyar Allah cikin kasa Allah ya gaggauta bayyanarsa mai daraja , Allah ya dawwamar da tsinuwarsa kan makaiyansu da wadanda sukai musu kwace da masu inkarin falalarsu tun daga yanzu har zuwa tashin kiyama
Salihu almahadi ya majibancin lamarina zuwa ga al’ummata ina zautuwa cikin sha’aninka har yaushe zan jira ka da wacce kalma zan siffantaka da wannne siirrin zan gana da kai, lamarin na da girma kaina ace ina kallon dukkanin mutane amma na gaza ganinka, shin zaka ganmu mu ganka alhalin an daga tuta adalci da shiriya, shin akwai wata hanya zuwa gareka yan `dan ahmad mu sadu da kai.
Bayan haka hakika Allah matsarkaki yana cewa:
﴿اللَّهُ وَلِيُّ الَّذِينَ آمَنُوا يُخْرِجُهُمْ مِنْ الظُّلُمَاتِ إِلَى النُّورِ
Allah shi ne majibancin wadanda sukai Imani yana fitar dasu daga duhu zuwa haske
Ya zo cikin addu’ao’I masu albarka:
(اللّهم أخرجني من ظلمات الوهم، وأكرمني بنور الفهم، اللّهم إفتح علينا أبواب رحمتك، وانشر علينا خزائن علومك، برحمتك يا أرحم الراحمين).
Ya Allah ina rokonka ka fitar dani daga duhhan wahami ka karramani da hasken fahimta ya Allah ka bude mana kofofin rahamarka ka yada taskokin ilimanka kanmu.
Zuwa ga and’uwa mai girma alh adil rashidi
Assalamu alaikum gaisuwa ta gareka daga garin qum mai tsarki ina rokon Allah mai iko da ya bada lafiya da amnici ga masoya cikin kasarmu ta iraki musammam ma birnin da nayi kuruciyata na taso ciki (ubaidiyya) ina rokonsa da ya baiwa al’ummarmu da sojojinmu da jaruman samarinmu nasara kan `yan ta’addan da’ish wahabiywa takfiriyya amin.
Nayi matukar bakin ciki da takaicin rashin saninka kai kowaye, ni ban san alakarka da wannan maganar ba, ban sani ba kai ko dalibin hauzane ta yadda zanyi Magana da dakai da baka amsa da yaren hauza ko kuma dai kai kana daga cikin mutane gari sai in baka amsa da irin yaren mutane gama gari? Amma dai bisa dukkanin alamu kai ba dalibin hauza bane, saboda haka amsa ta gareka zata kasance gwargwadon yadda nake tsammanin zaka fuskanceni duk da cewa ma dai abin ban takaici kai tun farko bakama tsaya ka fuskanci wasikata ga dan’uwa da yayi mini tambaya kan yin sallah cikin masallacin juma’a na alawi, hakika kai sakamakon rashin cikakkiyar fuskantar inda na dosa a waccan wasika tawa sai ka fassara maganata da abinda ni ban yarda da shi da shi ba ban aminta ba, sannan kuma wasu shubuhohi da wahami suka afku gareka, ka furta wasu kalamai da za a tambaye gameda su ranar kiyama
(وقفوهم أنهم مسؤولون)
Ku tsayar da su lalle su ababen tambaya ne.
Lalle yana daga cikin hakkina in tuhumeka ranar kiyama a gaban mizanin adalci gameda da abinda ka faddi kaina, kamar yadda bayanin hakan zai bayyana karara da izinin Allah madaukaki a wannan lokaci gaskiya da hakikanin al’amari zasu fito fili, idan gaskiya ta kasance tana tareda alawi to lalle kasani kodai in ciri hakkina daga hisabinka kyawawan ayyukanka sannan kuma in debi laifukana in kara maka kan naka sai mizanin laifukan ya ragu kamar yadda hakan ya zo cikin hadisai masu daraja cikin neman hakkokin mutane sashesnsu daga sashe anar kiyama, lalle Allah ya kasance mai tsanani hisabi, gabanin shiga cika maudu’I inason ka bude kirji gareni kada kayi saurin hukuncim kaina da tuhumata da abinda bas hi na ke nufi ba cikin kalamaina, kadai dai ina son sanya digo kan ba’arin wasu haruffa inyi rubutu kan duniyar da za ta zo gobe da kuma tarihi ga al’umma za su so bayanmu, idan ba don wannan dalili nawa ba babu lokacin tsayawa tuhume b gameda masallacin juma’ar alawi, bari dole a tabbatar da hadin kan sahun yan shi’a da tattaro kan gidajen `yan shi’a a wannan lokaci da makiyarnmu suke yakarmu a stakiyar gidajenmu, dole gidan alawiyyawa ya dau mataki dai ruguza makiya addini da mazahabar ahlul baiti da makiya `yan adamtaka `yan ta’addan wahabiyawa da’ishawa suka farar da kuma wadanda ke taimaka musu da makamai da siyasa daga musu dauke da tunanin kafirtarwa daga sarakunan larabawa da da turawan mulkin mallaka
.
Amma gameda masallacin juma’ar alawi to kasani wanzuwar hali na daga cikin abinda bai iya yiwuwa mutane nawa daga ma’abota karfi da suka bushe suka zama labara, ya kai dan’uwa dan bani dama lalle zan kasance tareda dakai ba tareda boye boye ba mu kasance tareda juna akan suna aka sanya ga bayyananne abu mu kasance daga ma’abota adalci da adala kamar yadda aka dangantaka da rashidi(shiriya) to mu kasance kan shiriya mu kasance masu neman gaskiya da hakika ba tareda ta’assubanci ba da makauniyyar biyayya bari dai ya kamata mu kasance kan basira daga lamarinmu daga duniyarmu da lahirarmu da izinin Allah lalle ni zan kasance tareda kai cikin kowacce jumla daga jumlolin kalamanka da wasikarka da ka aiko zamu warware zare da abawa daya bayan daya cikin hasken hankali da nakali daga littafin Allah da ahlul baiti(as) da fatawowinmu maraji’anmu masu girma Allah ya jikan wanda suka mutu daga cikinsu ya kuma kare mana wanda suka agu a raye.
Da farko dai ya dan’uwa adail rashidi ambatona da kai da (sayyid) na nuni da ladabinka saboda ina godiya kan hakan saio dai ka gabatar da fadin haka tun shekara 1437 kamar yadda ta zo a sayit sannan in aka gabatar da zuwa da bismillah gabanin fadin sayyid kamar yadda hakan yana daga cikin adddu’a dake karfafa dankon kauna da soyayya (dukkanin wani abu mai daraja da ba a fara shi da bismillah lalle yankakke ne) ma’ana yankakke ne daga albarka, lalle ina littafi dana rubuta ka sirrkan bismillah , haka ina da laccoci kan hakan da nayi a husainiyyar najaf ashraf wanda lacca ta kasance a watan ramalana mai albarka zka samu wannan lacca a sayit din alawiy net idan ka koma gareshi hakama inama ka fara gabatar da sallamar muslunci k ace ya haji adil domin yin haka addu’a ce da ke sanya kauna tsakakkanin muminai kamar yadda shima nayi rubutun littafi da taken (sallama a muslunci) Allah ya dawwamar da kai cikin aminci ya adail rashidi domin sallama na daga cikin sunayen Allah kyawawa guda dari kamar yadda yake cikin suratul hashar, ya sallam kayi sallama, sannan karo na biyu, ya kai wand aka rabauta da aminci, cikin fadinka a cikin wasikarka da ka aiko mini kace: ( wanda suaka kwacen hakkin zahara gumakan kuraishawa yanzu ya halasta ace mun kamanta shi’a da suka jagorancin sallar juma’a da jam’I a masallacin alawi da wadanda sukaiwa zahara kwace
A takiace ina ma ice maka da farko dai nayi niyyar kin kula wannan wasika taka da ba amsata sai dai cewa naji cewa a zuciyata wannan wannan mai tamabaya yana tambaya ne kan hukuncin shari’a wanda wajibi ne in ba shi amsa ta fuskanin shiryar da jahili ya zuwa hukuncin shari’a ko kuma ince maudu’I, na kasance cikin tsoro da gudun kada yayiwa Magana mummunar fahimta sai dai cewa duk da hakan na afaka cikin abinda naka tsoro da gudu kamar yanda nake tsammani daga ba’arinn wasu masu zafin kai zasu yi mini matani da raddi sai dai ceawa na kasance ina kyautata musu zato kuma haryanzu ban gushe ba ina kyautata musu zaton, sai nake cewa cikin zuciyata nasan zasu nemeni su bani hakuri kan mummuna zatonsu kaina sai dai cewa ta hanyar wasikarka bayyanar mini sabanin abinada nayi tsammani daga gareku indai haka kake tunani kuma haka ragowar yan’uwanka suke tunani, lalle na fuskance cewa ni ne abi nema kai kuma kaine mai neman ni ne abin nema, kai kuma kaine gaskiya ni kuma karya tsarki ya tabbata ga Allah ta yaya abubuwa suke juyewa daga asalai, ma’auni ya ajirkita gaskiya ta zama karya karya ta maye gurbin gaskiy
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
- Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa
- Ta yaya zan koyi irfani?
- Nayi aure fiye da shekaru biyar da suka shude ya zuwa yanzu ban azurtu da samun zuriya ba sannan na gaji da tuntubar likitoci
- Me ke janyo rushewar aiki
- Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Idan na nufi tafiya aiki Hajji shin wajibi ne kaina in ziyarci makusantana
- SHIN YA HALASTA A KARANTA ADDU’A DA YAREN DA BANA LARABCI BA
- Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura