mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

SHI YA HALASTA GA WANDA YA KE SHARIFI TA BANGAREN MAHAIFIYA YA SANYA KAYAN SHARIFAI

SHI YA HALASTA GA WANDA YA KE SHARIFI TA BANGAREN MAHAIFIYA YA SANYA KAYAN SHARIFAI

SHI YA HALASTA GA WANDA YA KE SHARIFI TA BANGAREN MAHAIFIYA YA SANYA KAYAN SHARIFAI

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Hakan mai dace da shi ba musammam ma idan sanya kayan zai haifar da cudanyar gaskiya da karya da boye gaskiya, lalle tsinuwa ta zo kan wanda ke shigar da knsa nsabar da ba ta sa ba hakama ta zo kan mai fitar da kansa daga nasabarsa.

Idan ya zamanto akwai wata alama da ke nuna sharifai hashimawa kamar yadda yake a wannan zamani damu ke ciki kamar misalin bakin rawani to lalle wanda shi ba sharifi bane idan ya sanya bakin rawani zai kawo rudu da wahami cikin mutane a tsammaci cewa shi sharifi ne wanda yin hakan yana daga cikin aikin tadlisi(boye gaskiya)

Allah shine mafi sani.

Tarihi: [2017/4/15]     Ziyara: [795]

Tura tambaya