b Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Assalamu alaikum ya sayyyid. ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.


Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Ka karanta littafin jami’ul sa’adat hakama ka nemi littafina da nayi bayani dala-dalla kan hakuri da fushi cikin adadin kananan littafai saukaka kan samari, sannan ka na iya bibiyar adiershin na intanet (alawy.net)

Assalamu alaikum ya sayyyid.

ni ina bukatuwa da abinda zai hanani saurin fusata wannan matsala na damu na a rayuwance.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ka karanta littafin jami’ul sa’adat hakama ka nemi littafina da nayi bayani dala-dalla kan hakuri da fushi cikin adadin kananan littafai saukaka kan samari, sannan ka na iya bibiyar adiershin na intanet (alawy.net) sarai ka samu abinda zai isar maka, Allah ne abin neman taimako.

Sannan ka yawaito ambaton sunan Allah (ya halimu) har ya zamai maka jiki cikin danne fushi da dauriya, sannan farkon hakuri shine hakurewa ma’ana ladabtar da kai da yin hakuri da kadan kadan idan ya kasance kana yawaita yin fushi kamar misali ace a yini kana fusata sau goma to ka daure ka rage guda ya koma tar aka cigaba da yin haka sannan ka kara ragewa ya koma sau takwas kai ta ragewa har ya zama ziro babu abinda ya rage daga fushi ka kubuta daga wannan fushi abin zargi ka wayi gari cikin masu danne fushi da hakuri da juriya ka tashi tarda imamai biyu (as) masu danne fushi, Allah ne abin neman taimako haka ma kai tawasulli da imam musa kazim (as) ya kimsa maka danne fushi da hakuri da izinin Allah.

 

 

Tarihi: [2017/5/22]     Ziyara: [881]

Tura tambaya