Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce daban-daban » ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- Hadisi da Qur'an » Shin dukkanin abinda ya zo a Nahjul-Balaga ya tabbata ya inganta ko za ayi binciken ingancin sa
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tawata hany ne yakamata mutum yabi domin sanin kansa da kansa domin yazo a hadisi cewa sanin kai yana daga cikin hanyyin sanin Allah
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Hanyar tsarkake zuciya » ni matashiyace kuma yanzu haka ina da shekaru 18 ina kuma kula da salla tun ina yarinya karama bana sakaci da ita
- Hukunce-hukunce » SHIN YA HALASTA A AURI KARAMAR YARINYA
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina rokon ku, ku kasance min malami na tarbiyya.
- Hanyar tsarkake zuciya » Sayyid ka taimaka mini ka yarda in zama daya daga dalibanka cikin hanyar irfani?
- Hanyar tsarkake zuciya » MECECE NASIHARKU DOMIN KUBUTA DAGA HASSADA DA TAKE BOYE A CIKIN ZUCIYA
- Hukunce-hukunce » Ina da tsoro mai tsananin gaske da cewa kada ya kai ga mata ta ta haramtu daga gare ni har abada saboda yawan furta Kalmar na sake ki kan harshe na da nake ko da yaushe.
- Hadisi da Qur'an » MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
ni ban nufin `ya`yana su fuskanci irin wahala da matsalolin dana fuskanta ni bazan haramtta musu ba kamar yadda babana ya haramta mini har aka wayi gari alakarmu a dangince ta raunana matuka, saboda ya sayyid na aiko maka da wannan wasika tawa ina mai fata lka taimaka mini da yadda zan fiata daga cutar fusata kan `ya`yana domin in samu damar yi musu mu’amala da tausasawa da jin tausayi da kalmomi masu kyawu wadda wadanda zasu kiyaye musu kimarsu da mutuncinsu da zatinsu nima kuma su kiyaye mini matsayina a wajen `ya`yana.
Allah ya saka muku da dukkanin alheri daga garemu kuma kada ya haramta mana albarkarku.
da sunan Allah mai rahama mai jin kai.
Da zaka san cewa dukan da kake musu bai kasance don ladabtarwa ba kuma ya zarta haddin da shari’a ta iyakance, lallai lamarin yadda yake da zaka dokesu fatar wajen daka doka tayi jajawur toda sai ka biya diyya kuma wajibinka ka mikawa wanda ka doka daga cikin `ya`yanka bayan balagarsa ko kuma dai ka nemi ya yafe maka, idan diyya ta kasance mas’alar shari’a cikin duka kamar yadda cikin riosalolin fikihu daga wajabcin diyya idan wurin da aka doka ya yi jajawur ko kuma yayi baki ko karyewa diyya ta kan sassabawa daga dinare miskalin zinariya ya zuwa dinare goma kerarra wadda ya kasance a zamanin imamai tsarkaka (as) ya sihe ka da ka dokesu da ace zakaji tsoron Allah da ranar kiyama ranar da iayaye ke gujewa dansu saboda tsananin hisabida binsa dalla-dalla, sannan abinda yafi kamata yayainda ka fusata ka danne fushinka ka zama mai hakuri da dauriya, idan baka tarbiyantar da kanka ba kan hakan to kai ka doki kanka mana me yasa zaka doki yaranka da matarka, idan kana cikin fushi zaka rasa hankalinka me yasa zaka doki yaraka doki kanka mana ka dauki takalmi a gaban yaranka ka doki kanka da karfi, lallai hakan zaifi tasiri kan yaranka fiye da ace ka dokesu, idan baka gasgatani ba ka jarraba aikata hakan kon da karo guda ne ka jarraba, ka bani labarin sakamako mai kyau da hakan ya haifar ko kishiyarsa.
Sannan idan babanka yayi maka mu’amala da kausasawa to ai abinda ya dace shine ya zamar maka darasi aki sai ka yiwa yaranka da iyalinka mu’amala da tausasawa , saboda ai kai sakamakon kausasamaka kaji kana kinsa tun kana yaro karami ka ma guje shi byan ka girma, toh fa ka sani bata sauya zani ba haka lamarin dangane da kai da `ya`yanka, da zaki musu mu’amala da kausasawa da duka babu shakka tabbas baka gamsu da abinda babanka ya aikata maka ba, wani mawaki yana cewa : (kada kai hani kan wata dabi’a alhalin kaima kana aikata irinta lallai abin kunyane gareka idan ka aikata babban alaifi)
Sannan ciwaon fusata daga gareka yake maganinma na cikinka ai kaine kake fusata abinda yafi kamata ai kaine wanda zaka danne fushin kayi hakuri. Wajibi ka samar da wata kakkarfar irda da shauki da soyayya mai ninkawa domin tarbiyantar da kanka da barin munanan dabi’u m,isalin fusata da kuma ka adontu da kyawawan halaye masu daraja kamar dauriya da hakuri lallai babu ko kokwanto zaka iya aikata hakan, saboda ta kaka za ace ka iya daga hannu ka doke yaranka da matarka abar tausayi fursuna gabanka amma baka iya dukan kanka ba ? ta kaka zaka fusata kan yaranka amma ka gaza fusata da kanka mai ywan umarni da munana, lallai ita tafi kusanci gareka daga matarka da yaranka me yasa ba zaka doketa ba kayi fushi da ita ba ka tarbiyantar da ita, me ya sameku ne kaka kuke hukunci, wannan wanne irin son kaine abar kyama ta kaka ni bana sonta a kaina amma kuma zan tarbiyantar da yarana da matata da ita.
Daga karshe ka komawa abinda na rubuta kan fushi da hakuri lallai an buga littafin an kuma sanya shi a sayit din alawy.net
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- ADDU’A DOMIN NEMAN SAMUN ZURIYA
- MECECE NASIHARKU DOMIN KUBUTA DAGA HASSADA DA TAKE BOYE A CIKIN ZUCIYA
- wanne ayyuka ne na fari da mai suluki zuwa ga Allah zai fara da su?
- Ya zanyi in kuɓuta daga zunubai?
- Shin akwai wani hirzi (tsari) ko wani abu makamancinsa da zamu iya sanya shi a mahalli don kariya daga masu kambun baka?
- Ina neman wani wurudi da zan dinga yi ni da matata don kare `ya`yanmu
- Ina jin cewa dukkanin kofofin samun aure sun kulle a gabana
- Shin akwai wani aiki da zai sa na manta da zunubin da na aikata ?
- Wadanne matakai ne masu muhimmanci cikin sairi da suluki zuwa ga Allah
- Tsarin yanayin zamantakewa yana bada gudummawa mai yawan gaske cikin karkatar da samari daga hanyar shiriya