mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Tambaya atakaice: me yasa a musulunci akwai wurare da aka bada dama dukan yaro karami?

AMSA:
Addinin muslunci na ganin hanya da tsarin tausayi da jin kai ne da tausasawa yanada tasiri fiye da ragowar hanyoyi, duk da cewa a wasu wurare ya zama tilas idan yay a aikata wani nau'in kuskure a ladabtar da shi da dukansa sakamakon aikin da ya aikata, saboda idan ya zamanto cikin munana ayyuka misalin yin sata ko lalata dukiyar wasu bai a dau matakin da ya dace kanshi ba, to munana ayyuka zasu wayi gari al'ada garshi zai saba da aikata su, saboda haka ana iya amfani da wata hanya domin ladabatr da shi ba tareda an doke shi ba, amma fa dole hanyar da za abi ta zamanto ta dace da hankali kamar misalin dene masa Magana da yanke dangantaka da shi, a daina zuwa da shi yawon shan iska , a hana fita wasa dahanashi yin abubuwa da yake da tsananin alaka da su, misalin irin wannan mataki na ladabtarwa matukar anyi ta yadda ya dace zai matukar tasiri da fa'ida cikin tarbiyyar yaro.

[1] Uddatu da'I wa najahu sa'I ibn fahad hulli jamalul dini ahmad ibn Muhammad sh 89 bugun darul kutub arabi

[1] Ibn hayyun magaribi nu'uman ibn mohd cikin da'a'imul islam wa zikrul halal wal haram wal kadaya ahkam juz 1 sh  194 mu'assasatu ahlul baiti qum bugu na biyu shekara ta 1385. Ibn abi jamuru ihsa'I mmohd ibn ali cikin awali li'ali aziziyajuz 1 sh 252-253 qum darul sayyid shuhada lil nashar bugu na farko shekara 1405

[1] Islam wa ta'alim tarbiyya sh 253-255 qum bustanu kitab bugu na uku shekara 1387

[1] Farhadiyan rida anceh walidaini wa murabbiyan bayad bedanad  sh 66 qum mu'assasatubustanu kitab bugu na 19shekara 1391shamsiyya

[1]  454juz 2 sh  Da'a'imul islam wa zikrul halal wal haram wal kadaya wal ahkam

[1] Sayit diyyeh tanbihi farzand  su'al 12643

Tarihi: [2017/5/28]     Ziyara: [848]

Tura tambaya