Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » YAYA MUMINA ZATA KARANTA WANNAN JUMLAR
- Hukunce-hukunce » Shin Allah zai yafe mini zunubaina da zaluncin da nayi kan wasu
- Aqa'id » Menene ma’anar Imani da Raja’a?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tayaya mutum zai iyacin nasara akammakiyan sa
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene magani da mafita daga rashin samun aikin yi da rashin karbuwa wajen mutane tare da cewa ni lazimci wasu ayyukan ibanda na mustahabbi cikin neman arziki kamar misalign neman arziki
- Hukunce-hukunce » Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan
- Hukunce-hukunce » Sallar kasaru a cikin jirge
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin zan samu wani wuridi ko addu’a da zai taimaka nayi aure da wuri
- Hukunce-hukunce » ta yaya zan magance matsalolin istimna'i a > tattare dani?
- Hanyar tsarkake zuciya » WANNE AYYUKA ZANYI DA ZASU KUBUTAR DA NI DAGA SIHIRI
- Aqa'id » Ya Ali babu wanda yan san Allah sai ni da kuma kai
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hadisi da Qur'an » WANNE LITTAFIN ADDU’A NE MAFI INGANCI
- Aqa'id » Bayanin ma’anar maganar Sahibul Asri (Af)
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
TAQATACCIYAR AMSA: dawwamar rayuwar aure da qarfafarta ya dogara da soyayya da qauna da fuskantar juna da girmama juna, addini muslunci domin iyali su samu tsayuwa da dawwama ya sanya haqqoqi ga kowanne xayansu ya kuma ayyana wasu wajibai kansu, duk sa'ilin da aka ce akwai haqqoqi to ubangiji na sanya wasu hukunce hukunce ciki, wannan maqala tana da danganta ka da tambayar da ta gabata kan haqqoqin maza da su ka hau kan mata, daga mafi girman haqqoqin maza na shari'a da na dokoki da suke kan mata.
1 dole mace ta rungumi shugabancin miji: idan cikin rayuwar auratayya wata matsala ta bijiro, to warware wannan matsalar na wajen miji sai da cewa wannan shugabanci na miji bai kamata ya fita daga kyawunta zamantakewa ba, ka da kasantuwarsa na haqqoqin shari'a da dokoki ya zamanto dalili da zai sanya miji munantawa iyali.
2 tilas mace ta mallakawa mijinta kanta: wajibi mata ta kasance cikin shirin amsa kiran mijinta don biya masa buqatarsa ta sha'awa sai dai idan ta na da wani uzuri na shari'a ko na doka da zai hana ta amsa kiransa kamar jinin haila da ke bijiro mata wata wata ko kuma wata rashin lafiya.
3 biyayyar miji a mahallinsu da gidan da suke zaune, sai dai idan mijin ya sallamawa matarsa wannan haqqi nasa, ko kuma a al'adarsu mace ke da wannan haqqi ku kuma wata larura mace ke da ita wadda za ta iya cutar da rai ko lafiyarta.
4 biyayyar miji a wajen gida da shigar da baqi cikin gida, a al'adance sai dai a lokacin sauke haqqin addini na wajibi kamar fita zuwa aikin hajji ko kuma fita don yin magani ko kuma ya zamanto zaman gida zai cutar da rai ko jiki da mutuncinta.
5 biyayyar miji da neman izininsa kan yin aiki a wajen gida da nau'in aiki, a yanayin da ya savawa al'adar zamanin da matsayin jinsin maza da mata ya kasance.
AMSA FILLA FILLA: Allah maxaukaki ya halicci mace da namiji da yanayin da kowanne xayansu na buqatuwa da xaya buqatuwar gangar jiki da ta ruhi, samuwa da wanzuwar kowanne ba ta yiwuwa ba tare da xayan ba, kammaluwar ruhi da gangar jiki ba ta yiwuwa sai suna tare da juna, masana hikima na cewa kowacce halitta yanki ne daga wata halitta kamamalalliya, dukkaninsu tawayayyu ne matuqar basu kasance tare da juna ba saboda kowanne xayansu na kammala xaya.
Bisa lura da banbanci tsarin halittar jikin mace da namiji da banbancin ruhi sai ubangiji ya sanyawa kowanne xayansu hukunce hukunce da haqqoqi da sukayi tarayya cikin wasunsu, a wasunsu kuma kowanne ya kevantu da nasa don samun lamincin buqatun duniya da na lahira ga kowanne xayansu.
Waxannan haqqoqi da hukunce hukunce malamai sun kallesu daga mahanga uku: 1 mahangar fiqihu 2 mahangar kyautata xabi'a{akhlaq} 3 mahangar haqqoqi.
Sakamakon a wannan wajen muna yunqurin amsa tambaya da akayi kan haqqoqin mace da ke kan miji, sakamakon wajibai na akhlaq da ruhi suke kammala da cika wajiban haqqi da dokoki da kuma kasantuwar wajibai na fiqihu ba su da banbanci mai yawa da wajibai na haqqoqi da dokoki to zamu taqaita bayani kansu.
wajibai da ayyuka na akhlaq:
ayyuka da wajibai na akhlaq da ke kan mace sun kasu kashi biyu kamar yadda ya zo a harshen riwayoyi sune qima da muhimmancin zama da miji da tattala shi.
Manzon Allah{s.a.w} ya ce: da ace sujjada na halasta ga wanin Allah da na umarci mace ta yiwa mijintaا
Haqqin miji kan matarsa yafi kowanne haqqi yawa da daraja
Jahadin mace shine jurewa cutarwar da mijinta ke mata.
Bai kamata mace ta fusa ta mijinta ba koda kuwa mijin ya cuta mata.
Ba a karvar aikin dukkanin matar da mijinta ke fushi da ita.
Dukkanin matar da ba ta godiya ga mijinta dukkanin aikin da ta yi ba za ta samu lada ba.
2 ayukan akhlaq na zama da miji:
Bai kamata ace mace ta na da karkata da sha'awar kallon wani wanda ba mijita ba idan ta kasa kiyaye hakan to matsayin mazinaciya ta ke wajen ubangiji.
Tilas ne mace ta kasance ta na amsa buqatun sha'awa na mijita a kowanne lokaci da kowanne yanayi ko da kuwa ta na kan gadon bayan raqumi dole ne idan ya nemeta ta amsa buqatarsa, idan kuma ta qi aikata hakan to mala'iku za su la'ance ta.
Bai halasta mace ta yi azumin mustahabbi ba tare da izinin mijinta ba, da dukkanin aikin mustahabbi.
Bai kamata mace ta tsawaita sallah ba ta yanda yin hakan zai hana amsa buqatar mijinta.
Bai kamata mace ta yi sadaqa ba tare da neman izinin mijinta ba.
Bai halasta mace ta fita wajen gida ba tare da izinin mijinta ba, idan ta aikata hakan mala'ikun sama da qasa zasu yi ta tsine mata har lokacin da za ta dawo gida.
Ya kamata mace ta cancaxawa mijinta ado ta sanya turare, bai halasta ta sanyawa wanda ba mijinta ba turare idan ta qi kiyaye hakan sallolinta ba za su karvu ba.
Wajibai na haqqoqi da doka: za mu yi bayanin haqqoqi da mace da miji su kayi tarraya da wanda ba suyi tarayya ba ciki.
Wajibai da mata da miji su kayi tarayya ciki:
1 Kyautata zamantakewa da juna: wajibi ne mata da miji su kyawunta zamantakewar su ta rayuwar aure dole ya zamnato akwai tausasa harshe da sakin fuska da murmushi tsakanin junansu kamar yadda yake wajibi su qauracewa munanawa juna da miyagun kalamai sai idan yin hakan na da wani uzuri na shari'a ko na al'ada.
2 taimakon juna: dole ne mata da miji ya kasance suna aiki kafaxa da kafaxa don qarfafar rayuwar su ta iyali da cigabanta, ma'aunin wannan taimakekeniyar juna ya xoru bisa al'adun inda suke rayuwa, kamar misali ace idan a al'adun wajen da suke rayuwa ya zamanto shayarwa da lura da gida na wuyan mace sannan ayyukan wajen gida na kan wuyan miji to a irin wannan lokacin ya kamata matar da mijin su haxu su taimakawa junansu don sauke waxannan ayyuka.
3 tarbiyantar yaro: mata da miji ababen tambaya tambaya ne kan tarbiyyar xansu gwargwadon ikonsu bisa la'akari da wajen da suke rayuwa da zamani da al'ada, dole ne su zage dantse su yi iya qoqarinsu wajen yi masa tarbiyyar ta gari.
4 cika alqawari: bai halasta mata da miji su qulla wata alaqa wadda ta savawa shari'a da wani mutum daban.
Wajibai da suka kevantu da mace:
1 rungumar shugabancin miji: idan ya kasance wata matsala ta bijiro musu cikin rayuwarsu ta aure to warware wannan matsala na hannun miji sai dai cewa bai kamata miji ya fita daga da'irar kyautata zamantakewa ba yayin da yake yunqurin warware wannann matsala ka da kasantuwar shari'a da doka ta bashi dama ya zamanto dalilinsa na yin amfani da wannan damar ta hanyar da ba ta dace ba.
2 salllama kanta ga mijinta: ya kamata mace ta kasance cikin shiri amsa kiran buqatuwar mijinta ta sha'awa gwargwadon iyawar jiki da ruhi bisa al'ada sai idan ta na wani uzuri na shari'a ko al'ada kamar misalin jinin haila ko rashin lafiya wanda zai hana ta hakan.
3 biyayya ga miji a cikin gida, sai dai idan shi mijin ya sallama wannan haqqi na sa ga matar tasa, ko kuma ya kasance savanin al'adar zamantakewa da aka saba da shi ya zamo ace biyayyar na hannun mace ko kuma ya kasance akwai larura da za ta iya cutar da rai ko lafiyar ita macen.
4 biyayyar miji a wajen gida cikin fitar ta unguwa da shigowar baqi cikin gidan, sai cikin sauke haqqin shar'a na wajibi ko neman magani a irin wannan wuraren wannan wajibi na saraya, ko kuma idan zamanta cikin gida na iya cutar da lafiyar ta da mtuncinta.
5 biyayya da neman izinin miji cikin yin aikin kwadago da irin nau'in aikin cikin yanayi da ya savawa al'adar zamani da wajen da suke rayuwa da jinsin mace da na miji.
Ya zuwa yanzu munyi bayanin haqqoqin miji kan matarsa ataqaice, yanzu za muyi qoqari yain bayanin haqqoqi mace kan miji ataqaice.
Kasha na uku haqqoqin mace da ke kan miji: haqqoqin mace da ke kan miji sun kasu kasha biyu 1 haqqoqin kyautata xabi'a{akhlaq} 2 haqqoqinta na shari'a.
Haqqoqin kyawunta xabi'a a mahangar riwayoyi;
1 kyawunta halayya tare da mace: ya zo cikin hadisi cewa son mata na daga xabi'un annabawa{as}.[1]
2 nuna soyaya da qauna ga mata annabawa ba sa gafala da shi cikin kowanne hali.
3 kau da kai da yafiya ga mata yayin da suka nuna wata halayya mara kyawu.
4 murmushi da sakin fuska da kyautata musu mu'amala.
6 mafi kasantuwa abin so cikin maza shi ne wanda ya fi kowa kyautatawa ga matarsa.
7 jin tsoron ubangiji da qauracewa take haqqin matarsa.
Wajiabi na akhlaq:
1 dole ne ya dinga kallon matarsa kamar matsayin wata furen fulawa mai daxin qamshi ba wai ya dinga yi mata kallon baiwarsa ba.
2 dole ne ya tanadar mata kayyakin ado na zamani da kayan sawa da kayayyakin marmari musammam lokutan bikin sallah
3 ya kamata ya dinga shawara da matarsa cikin muhimman lamuran rayuwa.
4 kiyaye haqqoqin da akhlaq na kusantar mata don biyan buqata.
Haqoqi da suka kevantu da miji.
1 bada kuxaxe ga matarsa don sauke haqqin ciyarwa.
2 samar mata da abin da za ta ci gwargwadon yadda bai savawa al'ada ba da inda suke rayuwa ba.
3 samar mata da tufafin da za ta sanya gwargwadon al'adar garin da suke rayuwa.
4 samar mata da gidan da zata zauna bisa yadda al'adar inda suke rayuwa.
5 samar mata kayayyakin ado daidai gawragwado.
6 samar mata da mai mata aikace aikacen gida idan haka al'adunsu suka tafi kai ko kuma saboda larura ta rashin lafiya.
7 samar mata da magani yayin rashin lafiya.
Haqqoqin kusantar juna don biyan buqatuwar sha'awa:
Dokoki sun kame baki a wannan fage sun wadatu da kyautata zamantakewa, sai dai cewa malaman fiqihu sun kasa abin zuwa kashi biyu.
1 haqqin mace da ke kan mijinta shi ne cewa idan miji ya auri budurwa to dole ya shiga xakinta har zuwa tsawon kwanaki bakwai idan kuma bazawara ce to kwanaki uku, idan kuma matarsa xaya to dole cikin kwanaki huxu ya bata dare xaya ragowar ukun kuma ya na da yanci yin yadda ya ga dama da su, idan kuma ya na da mata da yawa to cikin huxu kowacce na da xaya.
2 kusantar jinsi ta biyan buqatar sha'awa: wajibi ne miji ya kusanci matarsa sau xaya cikin watanni huxu kasantuwar hDaga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Neman rahamar ALLAH
- Addu’ar gane barawo
- Riwayoyi masu tarin yawa son zo dangane sabawa mata da hana yin shawara da su, yaya zamu fahimci wadannan riwayoyi ko kuma a wannan muhallin ake Magana kansu kaka zamu fassara su
- Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma? Amsa
- shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku
- Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Matsayin mace a Al’uma
- ina son in shiga Hauza Ilimiya in bar karatun zamani
- Barin karatun Hauza
- Yaya zanyi na bambanci buri na gaskiya da?na karya