mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin yana halasta yin taklidi da samahatus sayyid sadik shirazi shin yin taklidina da shin a sauke nayin shari’a?

Assalamu alaikum shin ya halasta inyi taklidi da sayyid sadik shirazi shin yin taklidi da shi an sauke nauyin shari’a.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai.

Idan ka tabbata da cewa shin a’alam ne ta hanyoyin da shari’a ta tanada ya halasata kayi taklidi da shi. Allah shine mafi sani.

Tarihi: [2017/6/1]     Ziyara: [843]

Tura tambaya