b Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?

Ina son samahatus sayyid ya yi mini bayani menene fata da sa rai sannan ta yaya zamu alakanta shi da danganta shi da imam Mahdi da daularsa?

Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?

 

Ina son samahatus sayyid ya yi mini bayani menene fata da sa rai sannan ta yaya zamu alakanta shi da danganta shi da imam Mahdi da daularsa?

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

fata al’arin da yake halastacce kuma hankaltacce wanda shi ne tanadi da shiri a yanzu domin nan gaba da za riska, kamar misalin wanda yake sa ran zuwan bakonsa, lallai zaka same shi yana tanada da shiri cikin gida cikin tsaftace gidan da tanadin abinci da tsaftace kansa, lallai zak samu ya kasa idonsa kan kofa yana sauraren kwankwasa kofar, tabbas zak same shi cikin cikakken shiri da tanadi a wannan lokaci, haka al’amrin yake cikin wanda yake fata da sa rai kan sahibuz zaman (as) lallai shi yana shirya kansa cikin tak`wa da tsaftar zuciya  cikin zahirinsa da badininsa  cikin danginsa da kansa da jama’arsa  da dukkaninabinda ya ke da iko

 (قُوا أَنفُسَكُمْ وَأَهْلِيكُمْ نَارًا)

Ku ceci kawukanku da iyalanku daga wuta

 لَا يَضُرُّكُمْ مَنْ ضَلَّ إِذَا اهْتَدَيْتُمْ،

Wanda ya bata bai cuatr da ku matukar dai kun shiriya.

 وَالَّذِينَ جَاهَدُوا فِينَا لَنَهْدِيَنَّهُمْ سُبُلَنَا

Wadanda sukai sa’ayi domin neman yardarmu tabbas muna shiryar da su hanyoyinmu.

Hanyarsa abar yabo mikakka yana tanadinsa cikin duniya da lahira wurin Allah nmuke neman taimako.

 

Tarihi: [2017/8/13]     Ziyara: [765]

Tura tambaya