b Menene hakikanin irfani da falsafa?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene hakikanin irfani da falsafa?

Mu dalibai ne daga najaful ashraf muna fatan sauya Kalmar irfani da hukuncin ahlul-baiti amincin Allah ya tabbata garesu, saboda sannane al’amari kan irfani shine hanya ce da sulukin darikinu sufaye wanda bai zama waje daya tareda shari’a tsarkakka sannnan maraji’anmnu a nan najaf suna yi mana wasiyya da nesantar irfani da falsafa.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Irfani da arifai duk da cewa da zarar an furta kamomin abinda yake fara zuwa a kwakwalwa shine sufanci da darikun sufaye sai dai cewa sun sace Kalmar ne daga sakafar kur’ani mai girma da tsatson annabi (s.a.w) tsarkaka, ya zama tilas amayar da amana ajen ahalinta da gyara matafiya da wayar da mutane da bayanin abubuwa da banbance karyar ragowar mutane.

Allah abin neman taimako.
Tarihi: [2017/8/13]     Ziyara: [849]

Tura tambaya