mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai wani hirzi (tsari) ko wani abu makamancinsa da zamu iya sanya shi a mahalli don kariya daga masu kambun baka?

Assalamu alaikum: Allah ya karbi ayyukanku sayyid,

Muna son bude wani mahalli don saye da sayarwa amma muna tsoran masu kambun baka da mahassada shin akwai wani abu da zamu rike shi hirzi (tsari) ko dai wani abu da zamu rubuta shi mu sanya shi a mahallin don kariya da tsari daga mahassada da masu kambun baka?
Mu na rokon addu’arku sayyid.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 a rubuta ayatul kursiyu da suratu kafirun da suratu ikhlas da suratu falaki da suratu nasi duka cikin farar takarda  wacce ba ta da rubutu cikinta sannan a ajiye a kan saman bangon mhallin da yake damfare da rufin mahallin.

Allah mai tsarewa.

Sayyid adil-alawi

Tarihi: [2017/10/28]     Ziyara: [761]

Tura tambaya