b menene ya sanya kowanne lokaci a cikin kur’ani Kalmar ( السماوات) sammai take zuwa a sigar j am’I gabanin Kalmar ( الارض ) wacce ita kuma take zuwa da sigar mufrad daya tal?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

menene ya sanya kowanne lokaci a cikin kur’ani Kalmar ( السماوات) sammai take zuwa a sigar j am’I gabanin Kalmar ( الارض ) wacce ita kuma take zuwa da sigar mufrad daya tal?

Menene ya sanya Kalmar (samawat) sammai take zuwa da sigar jam’I gabanin Kalmar (ardu) kasa wacce ita kuma ke zuwa da sigar mufrad daya tal a cikin kur’ani mai girma tareda cewa mun san akwai kasa har guda bakwai.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

بسم الله الرحمن الرحیم

Ta yiwu hikima cikin hakan ya kasance cewa tabbas kasa wacce dan adam ke rayuwa kan doronta yake ganinta kwaya daya yake ta sowa daga gareta zuwa mi’iraji sama, sai dai cewa sama tanada dabakoki sammai bakwai sashensu saman sashe ya zma dole daga dagawa da tasowa da nade darajoji da madukakai da imani cikakke da ilimi mai alfanu da aiki na kwarai

(يصعد إليه الكلم الطيب والعمل الصالح يرفعه)

Kyakkyawar magana na dagawa zuwa gareshi da aiki na gari yana daukaka shi.

Kamar yadda ya zo

(إقرء وارق)،

Yi karatu ka daukaka.

Ya zama dole daga a hauhau daga kasa ta daya zuwa sammai mau tarin yawa  har akai ga tsakankanin zira’i biyu ko mafi kusa daga haka cikin matsugunin gaskiya a wajen sarki mai iko,.

ALLAH NE ABIN NEMAN TAIMAKO

Tarihi: [2017/10/29]     Ziyara: [796]

Tura tambaya