Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hanyar tsarkake zuciya » ME AKE NUFI DA ARWAHUL SAZIJA
- Hukunce-hukunce » Shin shaik Muhammad Musa Yakubi da Sayyid Mahmud saraki da Sayyid kamalul haidairi suna daga cikin wadanda ya halasta ayi taklidi da su?
- Hukunce-hukunce » Shin rashin amincewar mahaifiya cikin aure yana zama sabawa iyaye
- Hukunce-hukunce daban-daban » ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- Hadisi da Qur'an » WACCE ALAKA CE TSAKANIN ZIYARAR IMAM ALIYU ARRIDA DA WATAN RAJAB
- Hukunce-hukunce » SHEKARU NA 35 AMMA HAR YANZU BANYI AURE BA
- Hukunce-hukunce » Wadanne ilimummuka ne mafi muhimmanci da za karanta su don kaiwa ga martabar ijtihadi? Shin ilimin dirayal kalam da falsafa da irfani da tafsiri sharaɗi ne cikin yin ijtihadi ?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin yin kuka cikin mafarki alama ce ta bala’ai da mummunan karshe?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin manzon Allah (s.a.w) yana da diya mace fiye da guda daya
- Aqa'id » Shin rashin Imani na da Wilaya Takwiniyya yana iya fitar da ni daga Mazhaba?
- Hukunce-hukunce » shin yi zanen tattoo a jiki haramun ne
- Hukunce-hukunce » ta yaya zan magance matsalolin istimna'i a > tattare dani?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mutumin da ya gano cewa matarsa tana cin amanarsa
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Hukunce-hukunce daban-daban » Rigakafi da yake da amfanarwa cikin fuskantar ubangiji cikin sallah
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ina yawan karance karance game da irfani ya bayyana cewa lallai ya zama larura gareni in fara suluki kan tsare-tsare sannu-sannu, tare da cewa ni na amfanu sosai, shin zaku iya taimaka mini don in fara ta hanyar wani malami ko da kuwa ta hanyar aiko da sako na yanar gizo (email) musammam da yake ni ina zaune kasar kanada (Canada)
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Tabbas irfanin muslunci na gaskiya shi ne wanda ya samu goyon baya da karfafa kuma halascinsa da asalinsa suka ginu kan kur’ani da ahlil-baiti tsarkaka muhammad da iyalansa tsarkaka amincin Allah ya kara tabbata garesu ba wai abin da wadancananka ke da’awa ba ingantaccen irfani shi ne wanda ya zo daga ahlil-baiti shi ne tatacce, sannan duk da cewa a karshen karshen zamani sun sawa irfani sunan irfanin nazri da da amali sai dai cewa jigo shi ne aiki da bayanin daga hukunce hukuncen shari’a tsarkakka na farkonta shi ne watsi da aikata ayyukan haramun da sauke wajibai, saboda kayi bakin kokarinka cikin kasantuwar abin da ka tsara na ibada shi ne aiki da abin da ya zo cikin risala amaliyya (littafin hukunce-hukunce) ga marji’in da kakewa taklidi cikin hukunce-hukuncen shari’a cikin hanyar tarbiya kuma ka lazimci kur’ani da mafatihul jinan wannan shi ne abin da zai kaika ga abin da ya zaka tuke gareshi da izinin Allah cikin lokacinsa
وقال رسول الله صلى الله عليه وآله وسلم: (أدبني ربي فأحسن تأديبي)
Manzon Allah (s.aw) ya ce: ubangijna ya yi mini tarbiyya sai ya kyawunta tarbiyyata.
Duk wanda bai da malami tabbas Allah ne malaminsa mai koyar da shi da ladabtar da shi da sannu zai turo maka wanda zuciyarka zata nutsu zuwa gareshi cikin suluki da tafiya (sairi) inhsa Allah kada ka debe tsammani daga rahamar Allah da tausayinsa da ludufinsa mai girma boyayyu
Allah ne abin neman taimako
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Menene hakikanin irfani da falsafa?
- HANYOYI NA TARBIYYAN YARA
- neman izinin zikirin yunusa?
- Ta wacce hanya zan iya mu’amala da miyagun mutane
- Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa
- Mene ne banbanci tsakanin ruhananci da irfani
- SHIN TASIRIN ZIKIRIN TAUHIDI YANA DAGA ABINDA AKA JARRABA SHI AKA GANSHI
- Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
- Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa