mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Mene ne sabubban rashin amsa addu’a


Mene ne ya sanya nake yawan kiran Allah nake yawan addu’a amma tare da haka ba’ a amsa mini?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Tabbas Allah cikin kowanne hali yana amsa addu’a saboda Allah ya yi alkawalin amsa dukkanin addu’a kuma shi Allah bai saba alkawalinsa, sai dai cewa wani lokaci ni ne bana kiyaye sharudda da ladubban addu’a kamar yadda aka ambaci hakan a mahallinsa cikin litattafan sunnoni da adabu, kamar yada yake cikin littafin uddatu da’i kamar yadda da zaka kira shi cikin cikinka akwai lomar haramun tabbas Allah ba zai amsa addu’ar ba, sannan amsa addu’a wani abu ne mai zaman kansa daban haka biyan bukata wani abu ne daban, amsa addu’a na da marhaloli biyar koma fiye da hakan mafi karancin martabobin ciki shi ne biya maka bukata in ba haka lallai akwai amsa addu’a daga Allah da tafi girma daga biya maka bukata lokacin da zaka tsinkaye hakan zaka san lallai Allah ya amsa maka da abin da yafi falala sai ka gode masa sosai tareda haka kada kace Allah bai amsa maka addu’a

Allah ne abin neman taimako.

 

Tarihi: [2017/11/12]     Ziyara: [961]

Tura tambaya