b Kashafin basira
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Kashafin basira

Salamu alaikum
Sayyid adil-alawi ni ina daga cikin masoyanku ina fata daga Allah daga kuma gareka da ka bani wani wurudi da zai mini kashafi da bude basirata domin in samu damar ganin ruhanai lokacin saukowarsu saboda kasantuwata ina bada maganin ruhanai ina kuma bada maganin fisabilillah ba don neman duniya ba, fiye da shekaru goma bana wani aiki sai ba da magani Allah ne shaida
Daga karshe ina rokon Allah neman dacewa da damdagatar.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina godiya ga ludufinku da kyautata zatonku sai dai kash ni banda wani ilimi kan magance ruhani ban ma san hakan ba kaga ko wanda bai da abu ta `ka`ka zai kyautarsa shin wai kai ka taba ganin ruhinka da kake kokarin sai ka ga ruhanen wasu lokacin saukarsu ? shin kama san kanka kuwa da farko, duk wanda ya san kansa tabbas ya san ubangijinsa hauza ban gushe ba ina jahiltar kaina  son raina ya yi galaba anyi galaba kan hankalina babu tsimi babu dabara sai da Allah madaukaki mai girma sannan duk wanda ya san ubangijinsa zai san komai duk wanda ya san komai bai bukatar adil-alawi rokon abin da zai masa kashafin basira domin ganin ruhanai lokacin saukarsu da lokacin `dagawarsu da cirawarsu  cikin bakansu na nuzuli da su’udi, ina ma nasan yadda zan san kaina, gashi ni kusan bayan shekaru hamsin cikin.  

                                                                                                                                                        

Tarihi: [2017/11/12]     Ziyara: [1522]

Tura tambaya