mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

neman izinin zikirin yunusa?


Neman izinin zikiri
Allah ya kareku sayyid Allah ya datar daku zuwa ga abin da ya fi dacewa da zama gyara ya sanya mu tare da ku daga mataimaka maulana waliyul a’azam Allah ya gaggauta bayyanarsa ya saukaka fitowarsa, ina son samahatus-sayyid ya bani izinin aiki da zikirin yunusa da zikirin ya hayyu ya `kayyumu mecece hanya aiki da su adadi nawa ake a wane lokaci akeyin zikirin..

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Mafificin lokaci yin zikiri shi ne lokaci hudowa biyu, lallai yadda lamarin yake shi ne a wannan lokaci ake raba arziki  kuma yin barci makaruhi mai tsanani a wannan lokaci, ya zo cikin hadisi cewa daga cikin alamomin munafukai na haneka da yin barci wannan lokaci ma’ana bayan hudowar alfijir zuwa hudowar rana, Allah ne mai bada dacewa da damdagatar, kayi kokari tsawon shekara goda kada kayi barci a irin wannan lokaci na hudar alfijir da rana da sannu zaka cimma bukatarka insha Allah ta’ala

 

Tarihi: [2017/11/12]     Ziyara: [787]

Tura tambaya