Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mahaifin yaro ya fita da shi unguwa nesa ba tareda sanin mahaifiyarsa ba
- Hanyar tsarkake zuciya » Lallai na kasance mai sabawa iyayena
- Hukunce-hukunce » Na yi auren mutu’a tareda wani mutum
- Hanyar tsarkake zuciya » SHIN ANA IYA GANIN TASIRIN TAUHIDI A ZAHIRI
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ni mutum ne wanda yake samun kasawa koda yaushe a cikin sauri da gaggawa a kan komai to tayaya zam fita daga cikin wanna hali?
- Hanyar tsarkake zuciya » ku taimaka mana da wani sirri da kuka jarraba
- Aqa'id » Mene ne banbanci tsakanin Mazhabar Ahlil-baiti (a.s) da sauran Mazhabobi?
- Hukunce-hukunce » Shin al’adar boye ta haramta
- Hanyar tsarkake zuciya » MUNAJATUL MUHIBBIN (YA ALLAH WANE NE YA DANDANI ZAKIN KAUNARKA SAI YA ZAMANTO YANA NEMAN WANINKA
- Hadisi da Qur'an » DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Hanyar tsarkake zuciya » AMSA DA NA BAYAR KAN TAMBAYAR `DAN’UWA ALH ADIL RASHIDI WANDA YA TAMBAYENI GA ME Da YIN SALAH A CIKIN MASALLACIN JUMA’A NA ALAWI DA YAKE A UBAIDIYYA.
- Hukunce-hukunce » kissar hijabi
- Aqa'id » Wacce hanya ce sabuwa da za a iya amfani da ita cikin shiriyar da matasa da suke karkacewa tafarkin shari’a
- Hadisi da Qur'an » Wanene ya cewa Imam Hassan (as) Assalamu Alaika ya mai kaskantar da miminai
- Hadisi da Qur'an » Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Wannan baiwar Allah tana da tsanani bukatuwa da in kasance tare da ita sakamakon muna aiki tare da juna a wuri guda da babu kowa sai ni da ita sannan mun larurantu mu kasance tare da juna tsahon awanni goma a wajen aiki… lallai ta koyi sallah daga wurina da lazimtuwa da addini sannan tana bukatuwa da kara koyo fiye da haka game da muslunci..
Wannan baiwar Allah bayan musluntarta dabi’unta da sulukinta sun sauya matukar sauyawa ta wayi gari tana kara samun nutsuwa tare da sannan lallai ita tana tsoron ka da in barta sai ya zama ta raunana ta kara bacewa hanya a karo na biyu… sai dai cewa matsalar shi ne:
shin zartar da sigar aure daga gare ta karo na biyu da nayi da rashin ayyana lokaci iyakantacce shin sakamakon hakan za ai la’akari da sigar matsayin gurbataciya?
Shin gaya mata da cewa na sake ki bayan gano ta da nayi a baya sakamakon alfasha da ta aikata tare da wannan mutumin ba a laka’ari da shi matsayin saki sakamakon ya faru sakamakon fusata da nayi.
Lallai ni ina tsananin bukatar amsa cikin gaggawa sakamakon tsananta matsaya.
Amincin Allah ya tabbata gare ku
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Da farko dai auren mutu’a babu saki cikinsa sai dai cewa in anso rabuwa da juna zai iya gaya mata kalmar :
( وهبت لك المدّة أو وهبت لها المدّة )
Na yafe miki kwanaki, idan kuma bata halarci inda yake ba zai iya cewa: na yafe mata kwanakin.
Na biyu: saki kadia yana cikin auren dindin, ya kuma tilas cikinsa a samu haduwar sharudda daga cikinsu halartar mutum adali da zai ji sigar sigar sakin tsuran fadin ke sakakkiya ce bai kasancewa saki a kankin kansa.
Na uku: me kake nufi da ha’inci idan ya kasance tsuran tattaunawa ne ko kuma wasa da juna ba tare da saduwar jinsi ba to hukuncinsa daban yake.
Na hudu: idan matar ta kasance wacce mutumin ya taka da sannan ya nufi ya aureta auren dindin ko kuma auren mutu’a to babu bukatar ya yin idda, domin ita idda ana yinta idan wani mutumin daban ya nufi auren ta ba shi ba.
Na biyar: rikonta da muslunci au ne mai kyawu matuka zaku ta samu lada kan hakan da izinin Allah.
Na shida : kamar yadda muka ambata babu idda ga aurawar kansa idan ya nufi ya maimaita kulla siga da ita sai dai cewa kawai daga auren farko zai jira zuwa karewa kwanakin da ya diba, kamar misali ya kulla aure kansa na shekara guda sai shekarar ta kare sannan ya kulla wani karo na biyu, idan ya nufi kulla sigar aure kanta gabanin karewar ta farko lallai sai ya yafe mata abinda yayi ragowa daga kwanaki a matsayin saki sannan ya sake kulla sigar sabuwa, in ba haka ba aure kan aure bai halasta a shari’a.
Na bakwai : kamar yadda muka ambata babu saki cikin auren mutu’a asalan kadai dai akwai damar rabuwa sannan rabuwar na kasantuwa ta hanyar yafe mata kwanakin da aka ayyana da sukai ragowa.
Ina rokar muku Allah ya datar daku, kayi kokarin sanin wazifarka ta addini gabanin fara kowanne aiki sai ka zama cikin farin ciki duniya da lahira. Allah ya dawwamar daku cikin alheri da lafiyaDaga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- yin saki cikin fushi
- Shin akwai wani dalili yankakke da ke tabbatar da haramcin wa`ke
- Shin wasan motsa jiki yana cin karo da dabi’un Marja’i
- Shin halatta wanka yayin da mutum Yayi wasa da Kansa
- Ta yaya zan banbance A’alam daga cikin mujtahidai
- yin sadaka da sadukar da ladan ga iyaye
- Mene ne hukuncin sallah cikin wadannan lokuta: bayan hudar rana da lokacin daidaitar ta da lokacin da take yin ruwan dorawa yellow
- ta yaya mai bacci zai kasance cikin ibada
- Mene ne dalili kan haramcin lido
- Ga wanne malami zan koma cikin mas’alar ihtiyadi wujubi?