b Wane zikiri ne mutum zai lazimta don ya samu tsaftatar ruhi?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wane zikiri ne mutum zai lazimta don ya samu tsaftatar ruhi?

Wane ne lokaci mutum kan samun kansa cikin wani yanayi na kuntata a irin wannan yanayin wane zikiri ya kama muyi, ku fa’idantar damu Allah ya fa’idantar daku

 

بسم اللّه‏ الرحمن الرحيم

 اللّهم صلي على محمد وآل محمد اللّهم إني اسألك بحق محمد وآل محمد ان تصلي على محمد وآل محمد وان تُنجيني من هذا الغم والهم 

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya Allah kayi salati da tsira ga muhammadu da iyalansa ya Allah hakika ni ina rokonka da kayi salati ga muhammadu da iyalansa ka kuma nesantar dani daga wannan bakin ciki da damuwa.

 

Tarihi: [2018/1/14]     Ziyara: [818]

Tura tambaya