b shin akwai banbanci cikin wuri da yake da gine da inda babu gine gine kan juyawa alkibla baya ko gaba?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin akwai banbanci cikin wuri da yake da gine da inda babu gine gine kan juyawa alkibla baya ko gaba?

shin dandagane da juyawa alkibla gaba ko bayan akwai banbanci cikin kasantuwa a filin da babu gini gabansa babu gini bayansa da kuma wurin da yake kare da gine gine

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Babu banbanci cikin haramcin juyawa alkibla baya ko gaba a cikin gine gine ko akasin haka

Tarihi: [2018/1/15]     Ziyara: [745]

Tura tambaya