b Shin yana halasta a yi taklidi da matacce
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin yana halasta a yi taklidi da matacce


salamu alaikum
Mene ne abin da ya shahara tsakankanin malaman fikihu gameda mas’alar yin takilid da matacce daga maraji’ai, shin daga rayayyun maraji’ai wadanda muke da su a wannan zamani akwai wanda yake bada fatawar halascin yin taklidi da marja’in da ya riga ya mutu?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya halasta cigaba da yin taklidi da marja’i da ya mutu wanda aka riga aka fara taklidi da shi tun lokacin da yake a raye, amma fara taklidi wannan dole ne ya komawa marja’i rayayye bisa ihtiyadi wujubi cikin A’alamiyya.

Tarihi: [2018/1/20]     Ziyara: [788]

Tura tambaya