b Basukan shari’a
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Basukan shari’a

Salamu Alaikum
Ni mutum ne da nake dauke da basukan shari’a a wuyana… ina fatan Akaramakallah ku shiryar da ni zuwa ga abinda zai sauke mini basuka daga wuyana da sauke nauyi da ke kaina

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 Ka komawa wanda kake taklidi da shi ko wakilinsa don yin sulhu tare da kai.

Allah ne abin enamn taimako

Tarihi: [2018/1/20]     Ziyara: [748]

Tura tambaya