b Shin sallar juma’a wajibi ce shin ya halasta mutum ya bar sallar juma’a guda uku jere?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin sallar juma’a wajibi ce shin ya halasta mutum ya bar sallar juma’a guda uku jere?

Mutum ne yake taklidi da marja’in da yake bada fatawar wajabcin sallar juma’a, yake kuma tambayar ingancin abinda mutanen gari suke nakaltowa daga halascin barin sallar juma’a uku ba tare da wani uzuri ba da kuma halartar juma’a ta hudu, haka dai sakamakon wani hadisi da aka rawaito daga annabi (s.a.w)

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kada ka komawa mutanen gari cikin neman fatawa, kadai dai ka tambayi marja’in da kake taklidi da shi daga maraji’ai masu girma,

Ubangiji ya dawwamar da ku cikin alheri

Tarihi: [2018/1/21]     Ziyara: [749]

Tura tambaya