b Allah ya jarrabeni da mantuwa da rashin ikon kiyayewa sakamakon larurar farfaɗiya da nake fama da ita mene ne ya hau kaina dangane da sha’anin ibada?
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Allah ya jarrabeni da mantuwa da rashin ikon kiyayewa sakamakon larurar farfaɗiya da nake fama da ita mene ne ya hau kaina dangane da sha’anin ibada?

Ubangiji ya jarrabani da yawan mantuwa da rashin iko kan kiyayewa sakamakon farfaɗiya saboda haka mene ne matsayata dangane da ibada da azkaru na wayi gari na haramtu daga kiyayesu, Allah ya dawwamar daku cikin alheri

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Lokacin larura ana halasta ababen da aka haramta, mukallafi zai zo da iya abinda yake da ikon yi a shari’ance da hankalce, saboda haka sai kayi abinda kake iya yi ko da kuwa a ruku’i zakai zikiri sau daya (subhanallah).

Allah ne abin neman taimako.  

Tarihi: [2018/2/1]     Ziyara: [814]

Tura tambaya