mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin yana halasta ga mai azumi idan likita ya hana shi yin azumi ya sha azumin?

Mace ce mara lafiya da ciwon koda kuma likita ya umarceta da barin yin azumi!!
Ita yanzu tana cikin shakku cikin lamarin shin ta sha azumin ne ko kuma kada ta sha?
tareda sanin cewa lallai likita ya hana ta sakamakon kodarta ta tsaya daga aiki.

kDa sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

 

Idan likitan ya kasance ya kwarai kan aikinsa ana kuma iya dogara da maganarsa to hakan ya halasta. Idan kuma tayi azuminta sannan bayan ramadan Allah ya bata lafiya to bisa ihtiyaɗi sai ta rama azumin da tayi cikin rashin lafiya, lallai hani cikin ibada na janyo gurɓatar ibadar kamar yadda hakan ya shahara.

Tarihi: [2018/2/5]     Ziyara: [802]

Tura tambaya