b Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.

A cikin jahar hamilton ta ƙasar kanada (canada) an amintar da wani mutum kan dukiyoyi da kuɗaɗen wasu mutane, sai wannan mutum yaci amana ya amfani da kuɗaɗen tareda jan kunne da hani daga maraji’an addini har guda shida da kuma neman ya mayar da kuɗaɗen ga ma’abotansu, sai dai cewa shi bai ji nasihar maraji’ai ba da kiraye-kirayensu, sai yaje ya sayi wani ginannen wuri da wannan kuɗaɗe na mutane, sannan yace zai maida wajen wurin sallah, tambayarmu a nan shine shi ya halasta a yi sallah a wannan wuri da ya saya da kuɗaɗen kwace a bayyane ƙarara da ranar Allah tsaka.

Da sunan Allah mai rahama mai jin ƙai

 

Idan tabbas wannan kuɗi suka tabbata daga kuɗaɗen kwace to sallah bata halarta ba a wajen.

 
Tarihi: [2018/2/20]     Ziyara: [818]

Tura tambaya