mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ladani ya kira sallah adadai lokacin da nake cikin jirgin sama daidai lokacin da jirgin isa kasata shin zanyi sallah bisa niyya sauke nauyi ko kuma da niyyar ramuwa?

Salamu Alaikum
Ni ina daga cikin mazauna garin bagdaza hakika na yi tafiya zuwa birnin tehran tsawon kwana biyu, sallata zata kasance kasaru sai dai cewa lokacin dawowa daga birnin tehran zuwa bagdaza mai kiran sallah ya kira sallar azuhur alhalin muna cikin jirgi bayan isarmu bagdaza shin zan yi sallar azuhur ne wacce ta subuce mini zan sallaceta ne da niyyar ramuwa ko da niyyar kasaru.

Tareda godiya mai yawa gareku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Idan har sallar azuhur da la’asar sun subuce maka sun wuceka har loakcin magariba ya shiga kana cikin jirgin sama to a wannan lokaci zaka rama kasaru. Sai dai cewa idan ka iso zuwa ga garinka gabanin magariba kuma lokacin zai iya isarka ka sallaci azuhur da la’asar to wajibi kanka ka sallace su cike raka’a hudu-hudu.

Allah ne masani 

Tarihi: [2018/2/20]     Ziyara: [748]

Tura tambaya