Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta yin taklidi da samahatus sayyid sadik shirazi shin yin taklidina da shin a sauke nayin shari’a?
- Aqa'id » Ya Ali babu wanda yan san Allah sai ni da kuma kai
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda kwata-kwata baya yin taklidi
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Ina son shiga Hauza Ilimiyya bana son shiga Jami’a
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri na samun kwarjini da karbuwa don tsayuwa a gaban alkali a kotu
- Hukunce-hukunce » Salar qasaru
- Aqa'id » Shin isma da debe tsammani suna haduwa a wurin Annabawa
- Aqa'id » Yaya Allah ya kallafawa mutane soyayyar iyalan Annabi
- Hadisi da Qur'an » DA WADANNAN KA’IDOJI ZA MUYI RIKO YAYIN DA MUKE DUBA LITATTAFAN RIWAYOYI
- Aqa'id » Menene ma’anar Imani da Raja’a?
- Hanyar tsarkake zuciya » MENE NE RAKA’A YUNUSIYA
- Aqa'id » TA YAYA ZAN IYA ZAMA DAGA YAN ALJANNA
- Hukunce-hukunce » Yaya zan tsaftace zuciyata a cikin sallah
- Hadisi da Qur'an » Kara kan abin da ka sani a baya cikin ilimin kur’ani mai girma
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
me ye Hukunci
A wannan zaman a mu na farko gameda abin da ya shafi hukuncin shari’a muna so mu bude babi na farkon kan me ye hukunci sakamakon hukunci na da kasha-kashe daban-daban bisa la’akari dada cewa yanayin al’amura ba iri daya bane, sannan yanayin maslaha ko rashinta da yake cikin al’amura shim aba iri daya bane don haka Kenan akwai bukatar nau’in hukunci daban-daban daidai gwargwadon yanayin wadannan al’amura, alal misali idan abu na hankali ne yana bukatar hukunci na hankali kuma hukuncin shari’a yana iya zuwa ya karfafe shi, abubuwan hankali sai tari zamu ga hukuncin shari’a ba yana assasu bane yana karfafa su ne,
Me ye hukunci? Hukunci shi ne tsarin da Allah ya zo da shin a shari’a domin tsara rayuwar mutum.
Hukunci wani lokaci ana kasa shi zuwa kashi biyu: hukuncin shari’a, hukuncin hankali, haka ma shi kansa hukuncin hankalin kala-kala ne akwai hukuncin hankali wanda yake na ilimin sanin kidaya (mathematics) da kuma na mandik (logic) wanda shi hukunci a duk fadin duniya iri daya ne bai da banbanci yare baya tasiri a kan hukunci hankali na logic addini bai tasiri kansa kai babu wani abu d ayake tasiri a kansa, amma akwai hukunci hankali na falsafa shi wannan yare bai yin tasiri kansa amma addini da fikirori na tasiri a kansa, shi ya sama idan aka ce mafi kamala samuwa itace ubangiji subhanahu wata’ala to ka da anyi ittifaki a kan haka cewa ubangiji shi ne mafi kamalar samuwa kamalarsa bata da iyaka, amma tambaya shi ne waye ubangiji, me ye iyakokin hakkokinsa kan mutane me ye iyakokin hakkokinsu kansa, me ye dokokinsa, a wannan ana sassabawa wani abu ne mafi daraja bayan ubangiji a cikin system din tsarin halittu, wannan hankalin falsafa da kalam yake amfani da shi da ilimin irfani idan ana bayanin abin da yake nufi shima da wannan yake amfani to wannan za mu ga dukkansu yarurruka ne da addini yake tasiri a ciki. Shi ya sanya ake samun banbanci tsakaninsu da na kirista da bayahude da na sauran addinai.
Hankali na uku shi ne hankali da yake ake riskar abubuwa samammu da shi wannan shima bai da banbanci tsakanin dukkan samammu.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Sallar kasaru a cikin jirge
- Shin ya halasta ga mutum ya cigaba da taklidi da Sayyid Ku'I
- Shin ana kirga wanda ya dora saman yatsun hannunsa kan gwiwowinsa matsayin wanda yayi ruku’u
- Shin ya halasta in auri mata da yawa cikin data daya
- Mene ne hukuncin wanda ake binsa bashin salla da azumi a halin da yake gida da kuma tafiye-tafiye
- MAI BARIN SALLAH
- Mene ne hukunci wanda ya jahilci hukunci karya da istimna’i
- Shin ziyarar makabarta a ranakun sallah kamar Babar sallah da karama mustahabice
- Neman fatawa kan kakaba takunkumin tattalin arziki
- Shin sallar Juma’a wajibi ce shin ya halasta na bar sallar Juma’a uku.