Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Ina da matsalar raunin motsin sha’awa shin ya halasta in karanta littafin kissoshin batsa?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wadanne ayoyi wamda idan manzon Allah (s.a.w) ya ji ana karanta su sai ya fashe da kuka
- Hukunce-hukunce daban-daban » : ni da matata munyi jima'I muna Dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
- Tarihi » Muna bukatar Karin bayani kan karya kashin awagar Zahara
- Hukunce-hukunce » Yaya zan tsaftace zuciyata a cikin sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » shin yahalasta anemi biyan bukata daga Imam Mahadi ta hanyar rubuta wasika a jefa a cikin teku
- Hukunce-hukunce » Akwai wani biki da aka gayyace ni daga makusantana amma akwai cudanyar maza da mata shin zan iya zuwa bikin sanye da hijabina?
- Hanyar tsarkake zuciya » Takaitaccen tarihin ba’arin Malamai cikin yanda suke kwadayi da rawar jiki cikin yin sallah akan lokacinta
- Hukunce-hukunce » Tambaya;wata hanyace akebi domin gano wanda yafi kowa sani a tsakanin maraji’i?
- Aqa'id » Ta yaya mumini zai kare akidar sa daga karkata
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta a yi sallah a wurin da aka saye shi da kuɗaɗen kwace shin za ai la’akari da wajen a matsayin wurin kwace.
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne ya zama wajibi kanmu mu aikata shi domin canja tanadinmu sannan mene ne makullin
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wasu wuridai ayyanannu domin aurar da budurwa wacce ta samu jinkirin aure?
- Hukunce-hukunce » Mene ne ya sa Fakihai suke kokarin tsarkake ijtihadinsu da fatawowinsu
- Aqa'id » Menene ceto? Menene iya haddinsa? Wanene ya cancanci ceto?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Za ka samu kulawarsa ta hanyar yin tsarkakakkiyar biyayya ga Allah da tak'wa da tsantseni kamar yanda ya zo daga gare su amincin Allah ya kara tabbata a gare su, bawai ta hanyar yin wani ayyanannen zikiri tare da kin barin sabon Allah wa'ayazubillah, Allah ne abin neman taimako, farin ciki ga wanda yake tunanin ta yaya Imamin zamaninsa zai yarda da shi ta yaya zai isa zuwa gare shi, lallai Imam ya na son ya ga mun kiyaye tsoran Allah kamar yanda annabawan Allah da kakansa Mustafa suka so hakan daga garemu, farin ciki ga masu tak'wa cikin aljannoni da koramu wurin sarki mai ikon yi cikin lahirarsu da duniyarsu wurin Imamin zamaninsu amincin Allah ya kara tabbata a gare shi kuma Allah ya gaggauta bayyanarsa madaukakiya.
Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Kuka don tsoron Allah
- Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- Malam inaso ka yimini nasiha dangane da abubuwan da zasu taimakeni Akan tsarkake zuciya
- SHIN ANA IYA GANIN TASIRIN TAUHIDI A ZAHIRI
- Barin karatun Hauza
- Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa
- Shin zan iya cisge jijiyar munanan dabi’un da suke damfare dani
- A da can na kasance ina kiyaye yin wuridi
- Abin da ke haifar da kasala wurin ibada
- Taimako kan mantuwa da rashin iya haddace abubuwa