b Mene ne hukuncin wanda kwata-kwata baya yin taklidi
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin wanda kwata-kwata baya yin taklidi

Salam Alaikum
Shin ya halasta mutum ya kauracewa yin taklidi da dukkanin maraji’ai hakika ni mukallafi ne?

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Aikin mutum gama gari ba tare da ijtihadi ko ihtiyadi ba idan ya kasance daga ahalin hakan ko kuma ba tare da yin taklidi ba gurbatacce ne, wajibi ne ga wanda bai kasance mujtahidi bai kuma kasance muhtadi ba yayi taklidi da marja’i wanda ya cika sharudda kamar yanda yake cikin Risalolin fikihu na aiki.

Tarihi: [2018/4/29]     Ziyara: [788]

Tura tambaya