Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Mene ne hukuncin sallah cikin wadannan lokuta: bayan hudar rana da lokacin daidaitar ta da lokacin da take yin ruwan dorawa yellow
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin sallah cikin wadannan lokuta: bayan hudar rana da lokacin daidaitar ta da lokacin da take yin ruwan dorawa yellow

Ahlus-sunna sun tafi kan cewa yin sallah a wadancan lokuta makaruhi ne karhancin haramci, kuma za a yi ukuba kan mai yin sallah a wadannan lokuta, za kuma a sakawa wanda ya bar yin sallah cikin wadancan lokuta, ma’ana bayan hudowar rana, da lokacin dagawarta gwargwadon mashi, da lokacin yin ruwan dorawar ta ma’ana dab da magariba, da Allah mene ne ingancin wannan Magana

Ahlus-sunna sun tafi kan cewa yin sallah a wadancan lokuta makaruhi ne karhancin haramci, kuma za a yi ukuba kan mai yin sallah a wadannan lokuta, za kuma a sakawa wanda ya bar yin sallah cikin wadancan lokuta, ma’ana bayan hudowar rana, da lokacin dagawarta gwargwadon mashi, da lokacin yin ruwan dorawar ta ma’ana dab da magariba, da Allah mene ne ingancin wannan Magana.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Makaruhi ne yin sallah cikin wadancan lokuta.

Tarihi: [2018/9/22]     Ziyara: [675]

Tura tambaya